Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma kayatar da masoya wanda ya kunshi wakoki daban daban na gada.
Menene Dandali
Dandali dai waje ne da ake gada wato wake-wake na gargajiya kuma ana yinsa ne da daddare ga wasu daga cikin wakokin kamar haka, TAMA YARA TAMA GALADIMA WASA BA FADA BA ARERERE NI NAWA DAN MADINKI YA DINKE NI GABA DINKI BAYA DINKI GADON GIDAN SU NE BULALA DARI DA HAMSIN TA SHAFE NI GABA TSUNDUM BAYA TSUNDUM A ALJANNAH.
To ya abun yake wannan itace tambayar da mukewa me karatu shin haryanzu ana yada irin wadannan al'adu shin matasa sun san su kuwa.
Akwai wakoki masu yawa na mawakan dandali daban-daban na zamani wanda zasu matukar burgeku cikin wannan manhaja.
Kada ku manta ku turawa yan uwa da abokan arziki don suma su nishadantu da wadannnan zafafan wakoki na dandalin hausa.
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...
Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma...
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...
Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwa a soyayyar zamani...
Manzo Muhammad Al-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).Muhammad ɗan Abdullahi ɗan...
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga...
Created with AppPage.net
Similar Apps - visible in preview.