AppPage.net

Screenshots

  • Baba Buhari Dodar screenshot 1
  • Baba Buhari Dodar screenshot 2
  • Baba Buhari Dodar screenshot 3
  • Baba Buhari Dodar screenshot 4
  • Baba Buhari Dodar screenshot 5
  • Baba Buhari Dodar screenshot 6

About Baba Buhari Dodar

Manhaja data kunshi bayanai akan salon Mulkin Baba Buhari, ayyukansa, manufofinsa da Kuma wakokinsa Wanda hakan ya sanya babban Mawaki dauda kahutu Rarara yayi Waka Mai taken baba Buhari dodar...

Ga Kadan Daga Cikin Abubuwan da wannan application ya kunsa:

* Rarara Baba Buhari Dodar MP3
* Rarara Baba Buhari Dodar Video
* baba Buhari Dodar Music
* Wakokin Dodar
* Sabbin wakokin Mawaki dauda kahutu Rarara na Buhari
* Wakar Rarara ta zuwan buhari Kano

* Ayyukan Da Buhari yayi A North East (Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, Yobe)

* Ayyukan Da Buhari Yayi A North West (Zamfara, Kano, Kebbi, Katsina, Sokoto, Kaduna, Jigawa)

*Ayyukan Da Buhari Yayi A North Central (Kogi, Niger, Benue, Kwara, Plateau, Nassarawa and the Federal Capital Territory)

* Ayyukan Da Buhari Yayi A South South (Akwa-Ibom, Bayelsa, Edo, Cross River, Rivers and Delta State)

*Ayyukan Da Buhari Yayi A South East (Ebonyi, Enugu, Imo, Abia and Anambra State)

*Ayyukan Da Buhari Yayi A South West (Oyo, Ogun, Lagos, Ondo and Osun State)

* Dodar Video
*APC dodar
*Wakokin Buhari sabbi

Da sauransu...

Disclaimer!!!
Wannan application anyita ne don nishadantarwa, ilimantarwa gami da Karin haske akan yadda Mulkin Gwamnatin Shugaba yake tafiya, Saboda a cikin wannan application harda bayanai akan manyan aiki da Buhari Yayiwa yan arewa Na tona Rijiyar Danyen Mai da Kuma kafa Tashar Jirgin Ruwa Ta Farko A Arewa...

Kada ku manta ku turawa Yan uwa wannan application sannan kuyi rate na app din zuwa 5 🌟 🌟 🌟 🌟🌟
Mungode da kulawarku....

User reviews

abubakar sadu
abubakar sadu
Good
SALIHU M. E.
SALIHU M. E.
To unlazziness
Musa Isa
Musa Isa
Km
Fatima Zahrau
Fatima Zahrau
Baba buhar..
Jadeed Abbdullahi
Jadeed Abbdullahi
Likeness
Umar Tukur
Umar Tukur
Insha Allah

Alternatives to Baba Buhari Dodar

Looking for apps like Baba Buhari Dodar? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Kalaman Soyayya (4.6/5), and all 6 are free to download.

Baba Buhari Dodar vs. alternatives
App Rating Price Installs Last updated Compare
Baba Buhari Dodar – Free 10,000+ Aug 10, 2021
Kalaman Soyayya 4.6 / 5 Free 50,000+ Mar 2, 2020 Compare
Dariya Dole – Free 10,000+ Mar 1, 2020 Compare
Kalaman Soyayya Hausa Da Turan – Free 10,000+ Dec 20, 2019 Compare
Maganin Karfin Maza – Free 10,000+ Mar 2, 2020 Compare
Fagen Nishadi Da Barkwanci – Free 10,000+ Dec 20, 2019 Compare
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci – Free 10,000+ Dec 20, 2019 Compare

Compare Baba Buhari Dodar with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →

Similar apps on Google Play