About Biyayya Ga Iyaye
Abdullahi RA yace Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane aikine Allah mai girma da daukaka yafi so sai yace Sallah akan lokacinta sai nace sannan me Sai yace Bin Iyaye sai nace sannan me Sai yace Sannan Jihadi don daukaka kalmar Allah. Sannan yace ya fada mun wainnan abubuwan kuma da naso ya karamun da ya karamin.
Abdullahi bin Umar RA yace Yardan Allah yana cikin yardan iyaye kuma fushin Allah yana cikin fushin iyaye Wato wanda iyayensa suka yarda dashi to Allah zai yarda shi haka ma idan iyayensa suna fushi dashi to Allah ma yana fushi dashi.
A wani hadisin kuma Abdullahi dan Abbas yace Lallai ni ban san wani aiki wanda yafi kusanci zuwa ga Allah ba fiye da biyayya
ga Mahaifiya Duka hadisan suna cikin Al-Adabul Mufrad.
Allah kasa mu kasance masu farantama Iyayen mu
Similar Apps
Kalaman Soyayya
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...
Dariya Dole
Mu Nisha Dantu da Labaran Hausa na ban dariya kala kala* Musa...
Kalaman Soyayya Hausa Da Turan
Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman...
Maganin Karfin Maza
Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali...
Fagen Nishadi Da Barkwanci
Labaran Nisha Dana Barkwanci sun hadarda manyan labarai na ban Dariya, Wanda...
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...