Back to Top
Sirrin Masoya Screenshot 0
Sirrin Masoya Screenshot 1
Sirrin Masoya Screenshot 2
Sirrin Masoya Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Sirrin Masoya

Yau zan bayyana sirrin zuciya
Kaunarki ta sani hajijiya
Yaki kiban so kinjiya
Ke zaki barni na tsallake tsiradin zuciya

Gani gaban ki ina juyayi
Kaunarki ta sa ni nake juyayi
Lallai yau zan bayyana sirrin nadai na boyoyi
Yau gani na zo da sirrin zuciya

Me sayasa a so na kasa yin tayi
Kullum idan na ganki sai nai ta juyayi
Kaunarki ta sa ni cikin juyayi
Yaki amince da ni masoyiya

Kullum idan na zo gidan ku sai na kasa tayi
Kallun idon ki dai nai tsayi
Kyakkyawar fuskarki ta sa ni tsayi
Ina son ki yan mata amince da soyayya

Kullum idaniya ta ke suke gani
Sun makanta a mata basu gani
Nayi nisa a soyayarki kizo ki gani
Amince da ni kar kice baki so na masoyiya

Kunnuwa na sun kurumta
Basajin kira bale a furta
Idanuwa ko sun azabata
Da soyayyarki wata basu gani sai ke aminiya

Kauna na bani kizo ki karba
Yafi a ce dake kizo sharba
Soyayyarki ce tasa ni nai ta kirba
Bani son ace dani zan rasaki a soyayya

Sirrin zuciya a yau na shaida
A zuciya ta babu tsida
Gun wasu matan tayi tsada
Ke kadaice zaki taya aminiya

Similar Apps

Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya

4.6

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

0.0

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...

Maganin Karfin Maza

Maganin Karfin Maza

0.0

Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali...

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

0.0

Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman...

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

0.0

Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum...

Dariya Dole

Dariya Dole

0.0

Mu Nisha Dantu da Labaran Hausa na ban dariya kala kala* Musa...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Yau zan bayyana sirrin zuciya?

Na bayyana sirrin zuciya.

Kaunarki ta sani hajijiya?

Na sani hajijiya.

Yaki kiban so kinjiya?

Kibi ne kinjiya.

Ke zaki barni na tsallake tsiradin zuciya?

Zaki barni na tsallake tsiradin zuciya.

Gani gaban ki ina juyayi?

Ina juyayi gaban ki.

Kaunarki ta sa ni nake juyayi?

Kaunarki ta sa ni nake juyayi.

Lallai yau zan bayyana sirrin nadai na boyoyi?

Na bayyana sirrin nadai na boyoyi.

Yau gani na zo da sirrin zuciya?

Na zo da sirrin zuciya.

Me sayasa a so na kasa yin tayi?

Kai tsaye sayasa a so na kasa yin tayi.

Kullum idan na ganki sai nai ta juyayi?

Kullum idan na ganki sai nai ta juyayi.

Kaunarki ta sa ni cikin juyayi?

Kaunarki ta sa ni cikin juyayi.

Yaki amince da ni masoyiya?

Yaki amince da ni masoyiya.

Kullum idan na zo gidan ku sai na kasa tayi?

Kullum idan na zo gidan ku sai na kasa tayi.
author
Walhy najih dadinh aikih dah wannanh app dinh
Nuruddeen Ibrahim