Back to Top
Maganin Bushewar Gaba Screenshot 0
Maganin Bushewar Gaba Screenshot 1
Maganin Bushewar Gaba Screenshot 2
Maganin Bushewar Gaba Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Maganin Bushewar Gaba

Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu’amalarsu ta bangaren girki, tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni’ima da kuzari a jikkunanmu.


To, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu dan waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.

Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni’ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar sha’awa yayin jima’I, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.

* Bushewar Gaba
* Bushewar Gaban Mace
* Bushewar Gaban Na Miji
* yadda ake dawo da ni'imar mace
* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace
* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji...


Wannan app anyishi ne don ilimantarwa...

Mungode.

Similar Apps

Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya

4.6

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

0.0

Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman...

Dariya Dole

Dariya Dole

0.0

Mu Nisha Dantu da Labaran Hausa na ban dariya kala kala* Musa...

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

0.0

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...

Fagen Nishadi Da Barkwanci

Fagen Nishadi Da Barkwanci

0.0

Labaran Nisha Dana Barkwanci sun hadarda manyan labarai na ban Dariya, Wanda...

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

0.0

Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Maganin Bushewar Gaba ne?

Maganin Bushewar Gaba ne mafi aka sari don matan aure zalla, domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu.

Wannan app yana yin bayani don kare ilimantarwa?

Na'am, wannan app ya bayyana bayani don kare ilimantarwa.
author
good
A Google user
author
Good app
Bilkisu Muhammad