Falalar Ramadan
Abrahamjr Education Contains ads
Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya
- Downloads
- 1K+
- on Google Play
- Price
- Free
- No in-app purchases
- Updated
- Mar 1
- 2020 · v5.1
Screenshots
About Falalar Ramadan
MENE NE AZUMI??
1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.
RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).
SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.
MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana.
1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.
RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).
SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.
MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana.
Alternatives to Falalar Ramadan
Looking for apps like Falalar Ramadan? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Kalaman Soyayya (4.6/5), and all 6 are free to download.
-
Kalaman Soyayya 4.6
-
Dariya Dole
-
Fagen Nishadi Da Barkwanci
-
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
-
Kalaman Soyayya Hausa Da Turan
-
Tatsuniyoyin Hausa
| App | Rating | Price | Installs | Last updated | Compare |
|---|---|---|---|---|---|
| Falalar Ramadan | – | Free | 1,000+ | Mar 1, 2020 | |
| Kalaman Soyayya | 4.6 / 5 | Free | 50,000+ | Mar 2, 2020 | Compare |
| Dariya Dole | – | Free | 10,000+ | Mar 1, 2020 | Compare |
| Fagen Nishadi Da Barkwanci | – | Free | 10,000+ | Dec 20, 2019 | Compare |
| Sakon Soyayya Hausa Da Turanci | – | Free | 10,000+ | Dec 20, 2019 | Compare |
| Kalaman Soyayya Hausa Da Turan | – | Free | 10,000+ | Dec 20, 2019 | Compare |
| Tatsuniyoyin Hausa | – | Free | 10,000+ | Dec 20, 2019 | Compare |
Compare Falalar Ramadan with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →
Similar apps on Google Play
- Kalaman Soyayya
- Dariya Dole
- Fagen Nishadi Da Barkwanci
- Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
- Kalaman Soyayya Hausa Da Turan
- Tatsuniyoyin Hausa
- Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
- Budurwar Kauye - Hausa Novel
- Yayana Mijina - Hausa Novel
- Mace Mumina
- Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata
- Abincin Gargajiya (Hausa Tradi
- Jima'i Da Illolinsa
- Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai C
- Matsalolin Dake Cikin Aure
- Hakkin Miji Akan Matarsa - She
- Minister Dr Isah Ali Pantami V
- Biyayya Ga Iyaye
- Soyayya Da Rayuwar Aure
- Hukuncin Mai Wasa Da Sallah
- Sirrin Masoya
- Amfanin Goruba A Jikin Mutum
- Amfanin Zuma Da Girfa (Honey &
- Shawara Ga Masoya
- Mace Abokiyar Rayuwa
- Rashin Gamsuwa Da Iyali
- Maganin Kurajen Fuska
- Fyade A Cikin Aure
- Amfanin Tsamiya Da Illolinta
- Maganin Jima'i Miji Da Mata
- Sirrin Dake Cikin Aure
- Karfin Saduwa Da Iyali
- Maganin Karfin Maza
- Muhimmancin Saduwar Aure Ga Ma
- Amfanin Namijin Goro
- Baba Buhari Dodar
- Samfuran Kalaman Soyayya
- Aure A Kasar Hausa
- Mace 'Yar Lelen Namiji
- Hausa & Fulani Fashion Dresses
- Arewa Celebrities
- Gyaran Nono Da Mazauni
- Hukuncin Kallon Batsa
- Hukuncin Kashe Kwadi
- Hukuncin Daura Guru Da Laya
- Magungunan Mata - Videos
- Maganin Bushewar Gaba
- Hukuncin Saduwa Da Mace Mai Ha
- Koyi Sallah Da Wankan Gawa
- Kula Da Miji
- Amfanin Bagaruwa
- Magagin Bacci Da Maganinsa
- Mace Ta Gari
- Amfanin Kanumfari Ga Dan Adam
- Hanyoyin Mallakar Miji
- Soyayyar Gaskiya
- Halayen Miji Na Gari
- Matsalolin Kishiya Da Maganins
- Siffofin Mace Yar Madigo (Lesb
- Labaran Kannywood
- Wakokin Buhari 2019 - Rarara
- Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3
- Hausa Televisions
- Sheikh Yakub Jama'are
- Wa'azin Kasa A Jama'are
- Wa'azin Kasa A Wase
- Tarihin Kasar Hausa
- Falalar Ramadan
- Yadda Akeyin Lemo Kala-Kala
- Tarihin Khalifa Isyaka Rabiu
- Tarihin Shugaba Buhari
- President Buhari Biography
- Tarihin Hadiza Gabon
- Tarihin Ali Nuhu
- Ali Nuhu Biography
- Tarihin Rahama Sadau
- Ciwon Idanuna - Hausa Novel
- Aminan Kwarai - Hausa Novel
- Zuma Sai Da Wuta - Hausa Novel
- Antin Yara - Hausa Novel
- Mijin Beauty - Hausa Novel
- Hausa Comedy TV
- Shaukin So - Hausa Novel
- Aljana Ce Ko Mutum - Hausa Nov
- Kiwon Lafiya
- Na Manta Komai - Hausa Novel
- Sanadin Selfie - Hausa Novel