About Soyayya Da Rayuwar Aure
Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure. Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, to babu amfanin ci gaba da zamantakewa. Tabbas, yarda ginshiki ce da bai kamata ayi wasa da ita ba.
Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan. Da wannan yake da kyau kowannenku yasan iyakar mu'amalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba. Idan kuna a shafi daya; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.
Similar Apps
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...
Kalaman Soyayya
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...
Budurwar Kauye - Hausa Novel
Littafin budurwar Kauye, litattafi ne Wanda marubuciya faty maman faty ta Rubuta,...
Kalaman Soyayya Hausa Da Turan
Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman...
Yayana Mijina - Hausa Novel
Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki...
Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata
Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Jima'i da kuma lokutan...