Back to Top
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Screenshot 0
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Screenshot 1
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Screenshot 2
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa;

Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ????????

AMSA : To dan'uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa :"Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 1\193 .


Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan.
Allah ne ma fi sani .
Dr. Jamilu Zarewa.

Ya Zan sadu da matata mai ciki
shin zan iya jima'i da mace mai ciki
yadda ake jima'i da mace mai ciki

kada ku manta kuyi rate na wannan app

Similar Apps

Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya

4.6

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

0.0

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

0.0

Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman...

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

0.0

Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum...

Dariya Dole

Dariya Dole

0.0

Mu Nisha Dantu da Labaran Hausa na ban dariya kala kala* Musa...

Fagen Nishadi Da Barkwanci

Fagen Nishadi Da Barkwanci

0.0

Labaran Nisha Dana Barkwanci sun hadarda manyan labarai na ban Dariya, Wanda...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Shin hakan ne ya halatta a sadu da mace lokacin da take da ciki?

Dan'uwa ya halatta a sadu da mace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.

Me zai hana miji sadu da mace mai ciki?

Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron.

Yawanci mata suna so yawan saduwa a lokacin cikinsu ya girma?

Yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan.

Me ya sa Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka?

Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa. Tahzibussunan 1\193.

Yadda ake jima'i da mace mai ciki?

Zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron. Sannan a karanta saduwa a wadannan lokutan, idan cikinsu ya girma. Allah ne ma fi sani.
author
Yana da kyau
basiru hassan aliero