AppPage.net

Screenshots

  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 1
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 2
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 3
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 4
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 5

About Yayana Mijina - Hausa Novel

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa,.
Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da newspaper a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki,.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba,.
Shekaru asirin da suka wuce.

User reviews

Awal Mausu
Awal Mausu
Sanisabolou
IbrahiM Garba
IbrahiM Garba
good
Ibrahim usman
Ibrahim usman
the book was so interesting I really enjoyed it thanks
salaha idris
salaha idris
Good,very good story I like it
Usman Abdulhamid
Usman Abdulhamid
Wow

Alternatives to Yayana Mijina - Hausa Novel

Looking for apps like Yayana Mijina - Hausa Novel? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Kalaman Soyayya (4.6/5), and all 6 are free to download.

Yayana Mijina - Hausa Novel vs. alternatives
App Rating Price Installs Last updated Compare
Yayana Mijina - Hausa Novel 4.3 / 5 Free 10,000+ Nov 16, 2018
Kalaman Soyayya 4.6 / 5 Free 50,000+ Mar 2, 2020 Compare
Dariya Dole – Free 10,000+ Mar 1, 2020 Compare
Kalaman Soyayya Hausa Da Turan – Free 10,000+ Dec 20, 2019 Compare
Maganin Karfin Maza – Free 10,000+ Mar 2, 2020 Compare
Fagen Nishadi Da Barkwanci – Free 10,000+ Dec 20, 2019 Compare
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci – Free 10,000+ Dec 20, 2019 Compare

Compare Yayana Mijina - Hausa Novel with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →

Similar apps on Google Play