About Kalaman Soyayya
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su....
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.
Similar Apps
Kalaman Soyayya
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...
Kalaman Soyayya Hausa Da Turan
Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman...
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum...
Sirrin Masoya
Yau zan bayyana sirrin zuciyaKaunarki ta sani hajijiyaYaki kiban so kinjiyaKe zaki...
Fagen Nishadi Da Barkwanci
Labaran Nisha Dana Barkwanci sun hadarda manyan labarai na ban Dariya, Wanda...
Frequently Asked Questions (FAQ)
Abin da wannan app ya kunsa?
Me ya faru muku matsala a soyayya?
Me ya faru muku matsala da budurwa?
Me suna da wannan app ya kamata ku rubuta?
Me zai iya taimaka muku a cikin wannan app?
Ina iya gani muku kiɗa na wannan app?