Back to Top
Amfanin Zuma Da Girfa (Honey & Cinnamon) Screenshot 0
Amfanin Zuma Da Girfa (Honey & Cinnamon) Screenshot 1
Amfanin Zuma Da Girfa (Honey & Cinnamon) Screenshot 2
Amfanin Zuma Da Girfa (Honey & Cinnamon) Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Amfanin Zuma Da Girfa (Honey & Cinnamon)

AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM

Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah " ...waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69).
Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.

Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:
1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.
2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.
3. Tana taimaka ma mai-mura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.
4. Maganin gudawa ce.
5. Maganin gyambon ciki - Ulcer.
6. Tana karfafa garkuwar jiki.
7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (cinnamon).
8. Tana sanya kuzari a jiki.
9. Tana rage nauyin kiba. Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage `kiba.
10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci.
11. Tana rage kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo.
12. Tana kyautata lafiyar kwalwa.

* Amfanin Zuma
* Amfanin Girfa (Cinnamon Powder)
* Honey
* Cinannamon Powder
* Menene Cinnamon Powder a Hausa

kada ku manta kuyi rate na wannan app

13. Tana gyara fata da rage kurajen
fuska (pimples) idan ana shafa ta.

Similar Apps

Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya

4.6

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

Kalaman Soyayya Hausa Da Turan

0.0

Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman...

Dariya Dole

Dariya Dole

0.0

Mu Nisha Dantu da Labaran Hausa na ban dariya kala kala* Musa...

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

0.0

Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum...

Sirrin Masoya

Sirrin Masoya

0.0

Yau zan bayyana sirrin zuciyaKaunarki ta sani hajijiyaYaki kiban so kinjiyaKe zaki...

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

0.0

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Amfanin Zuma da Girfa (Honey & Cinnamon) yana amfani da wani abincin gani?

Zuma yana amfani da wani abincin gani mai suna Girfa (Cinnamon Powder) da Honey.

Me amfanin zuma ya samu kyautar lafiya?

Amfanin zuma ya samu kyautar lafiya sosai, kamar yadda binciken ya nuna.
author
Very much authentic
Jafaru Usman
author
Yes you are right thanks
Dauda Bello Bashar