Back to Top
Kula Da Miji Screenshot 0
Kula Da Miji Screenshot 1
Kula Da Miji Screenshot 2
Kula Da Miji Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Kula Da Miji

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.


Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.
- Ki bashi abinci a baki
- Ki bashi ruwa ya sha
- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi
- Ki kai masa ruwan wanka
- Ki kuma cuda masa bayansa
- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai
- Ki kwantar masa da hankali
- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki
- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe
- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi
- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa
- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum
………da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu cikakken bayani sauke wannan app sannan kayi rate nasa
Mungode....
'Yar uwa da xaki gane, wadannan
sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.
Allah yasa mu dace, ameen!!

Similar Apps

Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya

4.6

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da...

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

0.0

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...

Dariya Dole

Dariya Dole

0.0

Mu Nisha Dantu da Labaran Hausa na ban dariya kala kala* Musa...

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

0.0

Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum...

Yayana Mijina - Hausa Novel

Yayana Mijina - Hausa Novel

0.0

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki...

Hakkin Miji Akan Matarsa - She

Hakkin Miji Akan Matarsa - She

0.0

Cikakken bayani Akan hakkin Miji a wajen matarsa Daga Bakin limamin sunnah,...

author
👍
A Google user