Tarihin Annabi Muhammad S.A.W
Books & Reference Contains ads
Cikakken Tarihin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)
- Downloads
- 500+
- on Google Play
- Price
- Free
- No in-app purchases
- Updated
- Aug 20
- 2023 · v9.9
Screenshots
About Tarihin Annabi Muhammad S.A.W
Manzo Muhammad Al-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).
Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam,
(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim
Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.
Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).
Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.
Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur’ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al’ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni’ima da Arrahma da Al’abdu da Arra’uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad’da’i da sauransu.
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash’hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata.
Wurin haihuwarsa: Makka.
Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in.
Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da ‘yan’uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa’annan ya kafa shari’a maɗaukakiya da dokoki na adalci da ya karɓo daga wajan Allah (swt) su kuma musulmi suka karɓa daga gare shi.
Mu’ujizozinsa: Mu’ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur’ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.
Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.
Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi’ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.
Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.
Matansa: KHadija ‘yar Khuwailid (a.s) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu ‘yar Zami’a da A’isha ‘yar Abubakar da Gaziyya ‘yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla ‘yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama ‘yar Abu Umayya da Zainab ‘yar Jahash da Zainab ‘yar Huzaima da Maimuna ‘yar Al-Haris da Juwairiyya ‘yar Al-Haris da Safiyya ‘yar Huyayyi ɗan Akhdabl.
‘Ya’yansa:
1-Abdullah
2-Al-Qasim
3-Ibrahim
4-Faɗima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.
Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris da Zubair da Abu ɗalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.
Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja’afar ɗan Muhammad da Musa ɗan Ja’afar da Ali ɗan Musa da Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (a.s).
Mai tsaron qofarsa: Anas ɗan Malik.
Mawaqinsa: Hassan ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka’abu ɗan Malik.
Mai kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi da Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa’ad Al-kirdi.
Tambarin zobensa: Muhammadur Rasulullah
Tsawon rayuwarsa: shekaru 63.
Tsawon lokacin Annabtarsa: shekaru 23.
Tarihin wafatinsa: 28 Safar 11 H.
Wajan da ya yi wafati: Madina.
Inda aka binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.

Alternatives to Tarihin Annabi Muhammad S.A.W
Looking for apps like Tarihin Annabi Muhammad S.A.W? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Kalaman Soyayya (4.7/5), and all 6 are free to download.
-
Kalaman Soyayya 4.7
-
Wakokin Dandali
-
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
-
Tatsuniyoyin Hausa
-
Yayana Mijina - Hausa Novel
-
Tatsuniya Hausa
| App | Rating | Price | Installs | Last updated | Compare |
|---|---|---|---|---|---|
| Tarihin Annabi Muhammad S.A.W | – | Free | 500+ | Aug 20, 2023 | |
| Kalaman Soyayya | 4.7 / 5 | Free | 50,000+ | Mar 2, 2020 | Compare |
| Wakokin Dandali | – | Free | 500+ | Aug 23, 2023 | Compare |
| Sakon Soyayya Hausa Da Turanci | – | Free | 10,000+ | Dec 20, 2019 | Compare |
| Tatsuniyoyin Hausa | – | Free | 10,000+ | Dec 20, 2019 | Compare |
| Yayana Mijina - Hausa Novel | – | Free | 10,000+ | Nov 16, 2018 | Compare |
| Tatsuniya Hausa | – | Free | 1,000+ | Aug 20, 2023 | Compare |
Similar apps on Google Play
- Kalaman Soyayya
- Wakokin Dandali
- Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
- Tatsuniyoyin Hausa
- Yayana Mijina - Hausa Novel
- Tatsuniya Hausa
- Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
- Kalaman Soyayya Hausa English
- Dariya Dole
- Hisnul Muslim - Prof Isah Ali
- Hukuncin Mai Wasa Da Sallah
- Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3
- Budurwar Kauye - Hausa Novel
- Koyon Soyayya
- Tarihin Annabi Muhammad S.A.W
- Silatul Arham - Prof Isah Ali
- Biyayya Ga Iyaye
- Sirrin Masoyan Zamani
- Jima'i Da Illolinsa
- Matsalolin Dake Cikin Aure
- Sabbin Fina Finan Hausa
- Amfanin Goruba A Jikin Mutum
- Amfanin Zuma Da Girfa
- Prof Isah Ali Pantami Lectures
- Shawara Ga Masoya
- Mace Abokiyar Rayuwa
- Rashin Gamsuwa Da Iyali
- Maganin Kurajen Fuska
- Fyade A Cikin Aure
- Amfanin Tsamiya Da Illolinta
- Maganin Jima'i Miji Da Mata
- Sirrin Dake Cikin Aure
- Karfin Saduwa Da Iyali
- Maganin Karfin Maza
- Muhimmancin Saduwar Aure Mata
- Amfanin Namijin Goro
- Baba Buhari Dodar
- Samfuran Kalaman Soyayya
- Soyayya Da Rayuwar Aure
- Aure A Kasar Hausa
- Mace 'Yar Lelen Namiji
- Hausa & Fulani Fashion Dresses
- Arewa Celebrities
- Gyaran Nono Da Mazauni
- Hukuncin Kallon Batsa
- Hukuncin Kashe Kwadi
- Mace Mumina
- Magungunan Mata - Videos
- Maganin Bushewar Gaba
- Hukuncin Saduwa Da Mai Haila
- Koyi Sallah Da Wankan Gawa
- Saduwa Da Mace Mai Ciki
- Kula Da Miji
- Biyayya Ga Mahaifa
- Amfanin Bagaruwa
- Magagin Bacci Da Maganinsa
- Mace Ta Gari
- Amfanin Kanumfari Ga Dan Adam
- Hanyoyin Mallakar Miji
- Soyayyar Gaskiya
- Halayen Miji Na Gari
- Zama Da Kishiya
- Siffofin Mace Yar Madigo
- Labaran Kannywood
- Wakokin Buhari 2019 - Rarara
- Abincin Gargajiya Na Hausawa
- Hausa Televisions
- Sheikh Yakub Jama'are
- Wa'azin Kasa A Jama'are
- Wa'azin Kasa A Wase
- Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata
- Tarihin Kasar Hausa
- Fagen Nishadi Da Barkwanci
- Falalar Ramadan
- Yadda Akeyin Lemo Kala-Kala
- Tarihin Khalifa Isyaka Rabiu
- Hakkin Miji Akan Matarsa
- President Buhari Biography
- Tarihin Hadiza Gabon
- Tarihin Ali Nuhu
- Ali Nuhu Biography
- Tarihin Rahama Sadau
- Ciwon Idanuna - Hausa Novel
- Aminan Kwarai - Hausa Novel
- Zuma Sai Da Wuta - Hausa Novel
- Antin Yara - Hausa Novel
- Mijin Beauty - Hausa Novel
- Auren Tagwaye - Hausa Novel
- Hausa Comedy TV
- Shaukin So - Hausa Novel
- Aljana Ce Ko Mutum
- Kiwon Lafiya
- Na Manta Komai - Hausa Novel
- Sanadin Selfie - Hausa Novel