AppPage.net

Screenshots

  • Koyon Soyayya screenshot 1
  • Koyon Soyayya screenshot 2
  • Koyon Soyayya screenshot 3
  • Koyon Soyayya screenshot 4
  • Koyon Soyayya screenshot 5
  • Koyon Soyayya screenshot 6
  • Koyon Soyayya screenshot 7
  • Koyon Soyayya screenshot 8

About Koyon Soyayya

Wannan manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da yadda zaku tunkari kowace irin budurwa.

Akwai kalaman soyayya masu zafi wanda zasu taimaka sosai wajen bunsa soyayya wanda zata iya kai ga aure.

Daga cikin abubuwan da wannan manhaja ta kunsa sun hadar da:
1. Abinda Zakayi A Farkon Haduwa Da Budurwa.
2. Yadda Zaku Sace Zuciyar Budurwa
3. Abubuwan Tattaunawa Idan Ana Tare Da Budurwa
4. Abubuwan Daya Kamata Kayi Lokacin Fara Soyayya Da Budurwa
5. Yadda Zaka Koyi Doguwar Hira Da Budurwa
6. Idan Kana Rasa Abinda Zakace Lokacin Da Kake Hira Da Budurwa
7. Yadda Ake Chatting Da Budurwa
8. Yadda Ake Jawo Hankalin Budurwa
9. Alamomin Mace Tana Sonka
10. Alamomin Da Zasu Nuwa Cewa Mace Bata Sonka
11. Yadda Ake Gane Soyayyar Gaskiya
12. Abubuwan Da Suke Jawo Matsala Da Sabani A Soyayya
13. Yadda zaka tunkari budurwa a karon farko
14. Me zancewa budurwa idan ina sonta

Waddanan sune kadan daga cikin abubuwan da wannan app ya kusa wanda zasu matukar taimaka musamman ga wadanda basu saba da soyayya ba.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannan ku zuwa ga yan uwa da abokan arziki don suma su amfana da ilimin dake ciki, mungode.

Alternatives to Koyon Soyayya

Looking for apps like Koyon Soyayya? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Kalaman Soyayya (4.7/5), and all 6 are free to download.

Koyon Soyayya vs. alternatives
App Rating Price Installs Last updated Compare
Koyon Soyayya – Free 500+ Aug 18, 2023
Kalaman Soyayya 4.7 / 5 Free 50,000+ Mar 2, 2020 Compare
Wakokin Dandali – Free 500+ Aug 23, 2023 Compare
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci – Free 10,000+ Dec 19, 2019 Compare
Kalaman Soyayya Hausa English – Free 10,000+ Dec 19, 2019 Compare
Tarihin Annabi Muhammad S.A.W – Free 500+ Aug 20, 2023 Compare
Tatsuniyoyin Hausa – Free 10,000+ Dec 19, 2019 Compare

Compare Koyon Soyayya with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →

Similar apps on Google Play