Back to Top
Wakokin Labarina Screenshot 0
Wakokin Labarina Screenshot 1
Wakokin Labarina Screenshot 2
Wakokin Labarina Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Wakokin Labarina

Manja me dauke da dukkan wakokin shiri mai dogon zango mai suna labarina, wanda aka dade ana yinsu.

Kamar yadda kuka sani anyi wakoki da dama a cikin wannan shiri daga manyan mawakan hausa.

Daga cikin mawakan da sukai waka a cikin shirin labarina akwai Naziru Sarkin Waka, Nazifi Asnanic da Salim Smart.

Saboda haka ga kadan daga cikin jerun wakokin da suke cikin wannan application:
1. Zana Baki Labarina by Salim Smart
2. Kwadayi by Naziru Sarkin Waka
3. Na Zaune Sound Track by Salim Smart
4. Nazifi Asnanic Wakar Labarina Sound Track
5. Salim Smart Na Zaune Song
6. Daina Kuka Naziru Sarkin Waka
7. Sanadin Labarina by Salim Smart
8. So Kenan by Salim Smart
9. Kaddarar Rayuwar Wakar Salim Smart
10. Happy Birthday Laila by Naziru Sarkin Waka
11. Dawo Dawo by Naziru Sarkin Waka
12. Labarina Bayazama Nawa.

Kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana da wadannan wakoki masu matukar dadi ba burgewa.

Similar Apps

Prof Isah Ali Pantami Lectures

Prof Isah Ali Pantami Lectures

0.0

Wannan manhajar ta kunshi videos na wa'azin minister dr isah ali pantami...

Wakokin Dandali

Wakokin Dandali

0.0

Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma...

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

0.0

Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum...

Tatsuniya Hausa

Tatsuniya Hausa

0.0

Akwai labarai da dama waÉ—anda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko...

Koyon Soyayya

Koyon Soyayya

4.3

Wannan manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da...

Kalaman Soyayya Hausa English

Kalaman Soyayya Hausa English

4.2

Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwa a soyayyar zamani...