About Wa'azin Jikan Malam
Manhajar wa'azin babban malamin barkwanci wanda yake nishadantar da mutane a kasuwanni ta hanyar wa'azi cikin hikima kamar yadda Annabi ya fada.
Akwai karatuttukan masu ban dariya da ilimantarwa na Jikan Malam cikin wannan manhaja.
Cikin karatuttunkan akwai wandanda malam yake fadawa shuwagabanni gaskiya.
Kusan kowa yasan wannan malami akwai ballowa ruwa wajen fadar maganganu.
Similar Apps
Koyon Soyayya
Wannan manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da...
Hisnul Muslim - Prof Isah Ali
Hisnul Muslim also known as Fortress of the Muslim or Invocations from...
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa...
Wakokin Dandali
Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma...
Soyayya Da Rayuwar Aure
Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure....
Kalaman Soyayya Hausa English
Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwa a soyayyar zamani...