Back to Top
Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 Screenshot 0
Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 Screenshot 1
Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 Screenshot 2
Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3

Wannan application na dauke da tafseer na alqurani mai girmadaga bakin babban malamin sunna wato Sheikh Abubukar Gero arugungun, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Adamsdut.
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Similar Apps

Hausa Fashion Styles

Hausa Fashion Styles

0.0

Wannnan application mai suna hausa fashion styles na dauke da kala-kala na...

Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK

Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK

0.0

Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik na babban malamin sunna...

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

0.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

5.0

Full Ruqyah Shariah MP3 App is an Islamic way to help Combat...

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Muwadda Malik Dr Ahmad BUK

Muwadda Malik Dr Ahmad BUK

4.1

Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik na babban malamin sunna...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Wannan application yana dauke da tafseer na alqurani mai girmadaga bakin babban malamin sunna wato Sheikh Abubukar Gero arugungun?

Yanzu haka, wannan application yana dauke da tafseer na alqurani mai girmadaga bakin babban malamin sunna wato Sheikh Abubukar Gero arugungun.

Me kazo bayani na wannan application?

Bayan karatutuka na Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa.

Me yanzu to ba komai karatuttuka na Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 ya samu?

Idan za ka yi searchin (adamsdut) a play store, za ku iya samun karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa.

Ina iya samun karatun quran a wannan application?

Zaku kuma iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su Sheikh Abdul Basit Quran mp3, Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi, Maher Audio Quran Offline, Sheikh Maher Al Mueaqly, Sheikh Abdurrahman Sudais, Sheikh Saud Shuraim, Sheikh Abdullah Ali Jabir, Sudais Audio Quran Offline, Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy, Sheikh Saad al-Ghamidi, Sheikh Khalil al-Husary, Quran Mishary Rashid Offline.

Me ya sa dauke da bayani game da wannan application?

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Me kawai maganar bayani da muka rasa yanzu?

Karatuttukan da tashi na Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3, Sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3, Sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3, Sheikh Ali Isah Fantami mp3, Sheikh Ahmad sulaiman quran recitation, Sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation, Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures, Sheikh mohammad bin usaman kano lectures, Sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu, Sheikh haruna kabiru gombe, Sheikh Abubakar Gumi, Sheikh Abdulrazak Yahya Haifan, Sheikh Bin Usman kano, Sheikh Ahmad BUK, Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.

Ina iya samun wata jawabin taimaka a wajen yadda addinin sa?

Wannan application an taimakarta game da kokarin ka yi a wajen yadda addinin sa. Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.

Me ya faru ne akan nuna rating na wannan application?

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
author
Very educative
Anaba Latif
author
Very good app may allah reword your activitis
Kabiru Master
author
Experience so many more on this App Godbless the Founder of this App
Bako Striker
author
I like this app because I'm very enjoying
Chafiu Anas
author
It is an educative application
kasimu ibrahim
author
Jazakallahu khairan
Abubakar Bello