Back to Top
Democracy Sheikh Albani Zaria mp3 Screenshot 0
Democracy Sheikh Albani Zaria mp3 Screenshot 1
Democracy Sheikh Albani Zaria mp3 Screenshot 2
Democracy Sheikh Albani Zaria mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Democracy Sheikh Albani Zaria mp3

Wannan application na dauke da lecture mai taken democracy(demokradiyya) da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
A cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio.
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani su waye suka kashe malam jafar mahmud adam
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani hadisin kogo
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani audio polio
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani lokaci 3

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh aminu ibrahim daurawa,sheikh ahmad sulaiman,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe, sheikh hafiz yahuza bauchi,sheikh abubakar gumi,sheikh abdulrazak yahya haifan,sheikh abdullahi usman gadon kaya,sheikh usman bin usman da dai sauran su.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to a taimaka ayi sharing din su da sauran yan uwa musulmai su ma su samu su amfana. kuma kada a manta ayi rating application din Sheikh Albani Zaria Audio mp3.

Brief history about Sheikh Albani Zaria

The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria. Among them were Sheikh Muhammad Bn Uthman, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Sheikh Aliyu Abdullahi Telex, Sheikh Salihu Abubakar, Sheikh Tukur Almannar among hundreds.

Similar Apps

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

0.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

0.0

Assalamu alaikum warahmatullah.Wannan application yana dauke da karatun hisnul muslim na baban...

Sheikh Albani Zaria Lectures m

Sheikh Albani Zaria Lectures m

5.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah

0.0

Wannan application mai suna Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi...

author
Masha Allah
Hajjumar Osman
author
As always. Allah ya jikan malam
Mas-ud Al-hassan
author
Gd App
RAJJ ABUBAKAR
author
Madallah
Mikddat Tv
author
Malam may ur soul rest in peace
Aliyu Sa'adbose
author
Very nice
umar abdulkadir