Back to Top
Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 Screenshot 0
Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 Screenshot 1
Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 Screenshot 2
Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3

Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka, karatuttukan irin su, sheikh Jafar Mahmud Adam, sheikh Mohammmad Abani Zaria,sheikh mohammad bin usaman kano,sheikh Dr sani rijiyar lemo
sheikh Ali Isah Fantami,Sheikh ibrahim Aminu daurawa,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Ahmad BUK,
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya,sheikh abdulwahab kano,Sheikh Abubukar Gero, sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,
kira'an karatun al-quran ta sheikh Ahmad sulaiman da kuma sheikh Hafiz Yahuza Bauchi,
da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Similar Apps

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

Sheikh Kabiru Gombe Lectures

Sheikh Kabiru Gombe Lectures

0.0

wannan application Malam Kabiru Gombe Audio mp3 na dauke da wasu daga...

Nigerian Food Recipes

Nigerian Food Recipes

5.0

This application Nigerian food recipes contain almost all the Nigerian food recipes...

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Sheikh Albani Zaria Tafseer

Sheikh Albani Zaria Tafseer

5.0

Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh...

Sheikh Kabiru Gombe Audio mp3

Sheikh Kabiru Gombe Audio mp3

0.0

wannan application Malam Kabiru Gombe Audio mp3 na dauke da wasu daga...

author
Good
Kawu Suhaibu. Ahlan
author
Good work
Nafiu Shehu
author
May Almighty Allah reward our ulamahs ameen
Aisha Ahmad
author
The sheik is My school, my inspiration, my role model an erudite school per excellent. May the Almighty Allah reward 🙏 him with Jannatul firdaus
lawal muhd
author
masha allah
السكر تجاني
author
May Allah reward sheikh with jannatul firdausi
Learn about Islam