Back to Top
Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp3 Screenshot 0
Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp3 Screenshot 1
Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp3 Screenshot 2
Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp3

Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da tafseer na al-qura'ani mai girma kashi na daya wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

A Cikin play store idan kayi searching (adamsdut) za iya samun application wadan da ke dauke da karatun sheikh ali isah fantami kamar haka:-
Alamomin tashin alkiyama Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3
Hassada cutar zuciyya Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3
zuciyya Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3
mata adon gari Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3
Albishirinki mai hijab Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3
Illolin zinace-zinace Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 and so on.

Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam , sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe,Sheikh ahmad sulaiman sheikh hafiz yahuza bauchi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo
sheikh Dr usman abdullahi gadon kaya,sheikh abdulrazak yahya haifan da dai sauransu .
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.

Biography
Dr Isa Ali Ibrahim Pantami is currently a Professor of Computer Information System at the Islamic University of Madinah, as the first Nigerian Citizen ever to teach in the university of more than 63 years of existence.
Furthermore, our beloved Dr Isa Ali Ibrahim Pantami was born and Grew up in Gombe State, Nigeria where he obtained his basic knowledge, He Completed his 1st Degree in Computer Science in 2002 at Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi, Msc Computer Science 2008, Master of Business Admin. (Technology) in 2010 via The same University and he obtained his PhD in the United Kingdom.
He authored many books on Religious,Technology, Politics & Community Reconciliation:
RELIGIOUS: Islam and Politics, Synonimity or Dichotomy?,The Essentials O Marriage in Establishing An Ideal Family, Month of The Qur’an & Its Virtues, and 63 Steps Of Performing an Acceptable Hajji & Its Spiritual and Moral Lessons And Many more.

COMMUNAL: The Negative impact of ICT on human health. Volume 2, no 2 Jomatech, 2010, An analysis of e-learning in Nigerian and United Kingdom Universities. Volume 2, no 1, International Journal of Computer and Information Technology, India, Information and Communication Technology, A Tool for Fraud Prevention and Detection. Volume 1, no 2 Jomatech 2008, Data Recovery and Back up Disaster. Volume 2, no 1 Jomatech, 2008, Analysis on the failure of Desktop and Laptop Hardware Components. Volume 2, no 1 Jomatech, 2008
And Many More.
Awards
Our dear Dr Isa Ali Pantami had memorised Glorious Qur'an by heart in addition to the knowledge of Hadith, Fiqh, Seerah, Nahwu, Balaqah, Lugga and many others he acquired from many prominent Scholars within Nigeria and other countries. He had an opportunity to learn the knowledge of Aqeedah from renowned Scholar-Sheikh Muhaamad Umar Fullatiy (Rahimahul Lah). Our Shaykh has received so many awards and appreciations from many individuals and organisations which include, Major General Muhammad Buhari (RTD) May 29, 2006, Muslim Corpers’ Association of Nigeria, National Headquarters, National Mosque Complex, 19th January, 2004, Alhaji Ahmad Sani (Yariman Bakura) Executive Governor of Zamfara State 4th April, 2006,. For effort in teaching Morality or Sincerity and dedication towards his work. And lastly the chief Imam of New RGU Mosque in the U.K.

Similar Apps

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

Sheikh Ahmad Guruntum Lectures

Sheikh Ahmad Guruntum Lectures

0.0

Wannan application na dauke da lecture tare da nasihu daga bakin babban...

Sheikh Ahmad Guruntum mp3

Sheikh Ahmad Guruntum mp3

0.0

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato SHEIKH AHMAD...

Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK

Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK

0.0

Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik na babban malamin sunna...

Muwadda Malik Dr Ahmad BUK

Muwadda Malik Dr Ahmad BUK

4.0

Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik na babban malamin sunna...

Dr Ahmad BUK Lectures

Dr Ahmad BUK Lectures

0.0

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato DrDr Ahmad...

author
I like it 👍 jazakumullahu khairan
Fatima Diggi
author
Niv Gud cute
Saifullahi Muhammad
author
I really enjoyed this app.is very clear,the audio is very sound.
Sa'eed Daboelang
author
Its very good application
LAWALI SAMA'ILA
author
Mashaa Allah
Ibrahim Prince
author
Better than anything
Real Tech