Back to Top
Sheikh Abubakar Gumi Lecture mp3 Screenshot 0
Sheikh Abubakar Gumi Lecture mp3 Screenshot 1
Sheikh Abubakar Gumi Lecture mp3 Screenshot 2
Sheikh Abubakar Gumi Lecture mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Sheikh Abubakar Gumi Lecture mp3

wannan application nadauke da tafseer na wasu surori da kuma karatuttuka daga bakin Sheikh Abubakar Gumi, babban malami na isalama kuma farkon wanda ya kawo kuma yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria.Malam Sheikh Abubakar Gumi ya shahara ba iya nigeria kadai ba, ana girmama shi a manyan kasashe na addinin musulunci irin su Saudi arabia.Sheikh Abubakar Gumi ya samu lambar yabo a gida da kuma waje a dallilin irin kokari da yayi na yadda addinin Allah.muna aduar Allah ubangiji ya gafartawa malam ya sa aljanna ce makomar sa. Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Similar Apps

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

0.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

0.0

Assalamu alaikum warahmatullah.Wannan application yana dauke da karatun hisnul muslim na baban...

Sheikh Albani Zaria Lectures m

Sheikh Albani Zaria Lectures m

5.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

Sheikh Ahmad Guruntum mp3

Sheikh Ahmad Guruntum mp3

0.0

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato SHEIKH AHMAD...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Wannan application yana tafseera sheikh Abubakar Gumi wajen yadda sunnah a Nigeria?

Wannan application ya tafseera sheikh Abubakar Gumi wajen yadda sunnah a Nigeria.

Sheikh Abubakar Gumi yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria?

Sheikh Abubakar Gumi yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria.
author
Masha Allah very nice
A b k sani
author
👍👍💪💪
Muhammad Adamu
author
Very Edducational.
Sani Muhammad
author
Masha Allaah
Sani Auwal Abubakar
author
He
Ibrahim Daboh Musa
author
Ma Shaa Allah
Abdullahi Shafiu