Back to Top
Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK Screenshot 0
Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK Screenshot 1
Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK Screenshot 2
Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK

Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik na babban malamin sunna wato Dr Ahmad BUK, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na Muwadda Malik Dr Ahmad BUK za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen,umdatul ahkam, lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation.
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai,sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Bin Usman kano,sheikh Ahmad BUK,Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Adamsdut.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.


brief explanation about the book of muwadda malik

he Muwaṭṭaʾ (Arabic: الموطأ‎‎) of Imam Malik is the earliest written collection of hadith comprising the subjects of Islamic law, compiled and edited by the Imam, Malik ibn Anas. Malik's best-known work, Al-Muwatta was the first legal work to incorporate and join hadith and fiqh together.
Description
It is considered to be from the earliest extant collections of hadith that form the basis of Islamic jurisprudence alongside the Qur'an. Nonetheless, is not merely a collection of hadith; many of the legal precepts it contains are based not on hadith at all. The book covers rituals, rites, customs, traditions, norms and laws of the time of the Islamic prophet Muhammad.

It is reported that Imam Malik selected for inclusion into the Muwatta just over 1900 narrations, from the 100,000 narrations he had available to him.

History
Due to increase in juristic differences, the Caliph of the time, Abū Ja‘far al-Manṣūr, requested Imām Mālik to produce a standard book that could be promulgated as law in the country. The Imam refused this in 148 AH, but when the Caliph again came to the Ḥijāz in 163 AH, he was more forceful and said:

“O Abū ‘Abd Allāh, take up the reign of the discipline of fiqh in your hands. Compile your understanding of every issue in different chapters for a systematic book free from the harshness of ‘Abd Allāh b. ‘Umar, concessions and accommodations of ‘Abd Allāh b. ‘Abbās and unique views of ‘Abd Allāh b. Mas‘ūd. Your work should exemplify the following principle of the Prophet: “The best issues are those which are balanced.” It should be a compendium of the agreed upon views of the Companions and the elder imāms on the religious and legal issues.

Similar Apps

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

5.0

Full Ruqyah Shariah MP3 App is an Islamic way to help Combat...

Sheikh Ahmad Guruntum mp3

Sheikh Ahmad Guruntum mp3

0.0

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato SHEIKH AHMAD...

Hausa Fashion Styles

Hausa Fashion Styles

0.0

Wannnan application mai suna hausa fashion styles na dauke da kala-kala na...

Sheikh Ahmad Guruntum Lectures

Sheikh Ahmad Guruntum Lectures

0.0

Wannan application na dauke da lecture tare da nasihu daga bakin babban...

author
Masha Allah... Allah shi qarawa mallam lafiya. Thnx,and a job weldone developer.when do we expect part3?
Reshma A
author
very pleasing,,
Auwal Bala Musa
author
Allah ya jaddada rahmarsa ga dr
Ahmad Ghazali
author
Masha Allah
Mubarak Sani
author
Very educative and straight to the point May Allah reword you abundantly
ab muhammad
author
Jazakallah
Auwal Yusuf