Back to Top
Ruwan Bagaja_ mp3 Screenshot 0
Ruwan Bagaja_ mp3 Screenshot 1
Ruwan Bagaja_ mp3 Screenshot 2
Ruwan Bagaja_ mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Ruwan Bagaja_ mp3

Wannan application na dauke da shahararen littafin nan na hausa wato Ruwan Bagaja wanda yake kunshe da labarai masu dadi da kuma nishadan tarwa da kuma darassusuka masu matukar amfani wanda babban marubucin kasar hausa Dr abubukar imam ya wallafa.
muna aduar Allah ya jikan wannna maruci ya kai rahama makonci sa.

Zaku iya samun sauran audio Mp3 na littafan Hausa a wannan shafin namu,
Littafai kamarsu:
Kundin Tsatsuba,Iliya Dan Maikarfi , By Ahmadu Ingawa,Magana Jari ce,Ruwan Bagaja,Mazan Jiya da dai sauran littatafan hausa masu kayatarwa.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Takai cecen tarihin Dr Abubakar imam da harshen turanci

Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C. (1911 - 1981) was a Nigerian writer, journalist and politician from Kagara, Niger in Nigeria.[1] For most of his life, he lived in Zaria, where he was the first Hausa editor of Gaskiya Ta Fi Kwabo, the pioneer Newspaper in Northern Nigeria.

He attended Katsina College and the University of London's Institute of Education. He first came to repute when he submitted a play Ruwan Bagaja for a literary competition in 1933.The judge in the competition was Rupert East, the head of a translation committee, he liked his writing, usually accentuated by the vivid knowledge of native norms and vegetation and mixed with his literary style of wit and imaginative prose. In The Year 1939, together with Robert East and a few others, they started the Gaskiya corporation, a publishing house, which became a successful venture and created a platform for many northern intellectuals. The exposure of many premier writers in Northern Nigeria to the political process influenced Imam to join politics. In 1952, with the formation of the Northern People's Congress, together with Umaru Agaie, and Nuhu Bamalli, they formed the major administrative nucleus of the party. Alh Abubakar imam was also the author of Magana jari ce with the help of some collections provided by East, and Tafiya mabudin ilmi a book he wrote on his experiences after a visit to London.

Similar Apps

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

0.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Sheikh Ahmad Guruntum Lectures

Sheikh Ahmad Guruntum Lectures

0.0

Wannan application na dauke da lecture tare da nasihu daga bakin babban...

Daily Dua & Azkar

Daily Dua & Azkar

4.9

Download this free daily dua & Azkar Islamic app to learn very...

Dr Ahmad BUK Lectures

Dr Ahmad BUK Lectures

0.0

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato DrDr Ahmad...

author
👌👌👌
Umar Balarabe
author
Good
Usman Diamond
author
Allau yakara basira
OMAR A SHUAIBU
author
It is a good application, I really appreciate because the sound is cleared and the story is melodious.
Nuraddeen Muhammad
author
More than
Muhammad Liman
author
Matsatsubi
usman naseer