Back to Top
Sheikh Ahmad Guruntum Lectures Screenshot 0
Sheikh Ahmad Guruntum Lectures Screenshot 1
Sheikh Ahmad Guruntum Lectures Screenshot 2
Sheikh Ahmad Guruntum Lectures Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Sheikh Ahmad Guruntum Lectures

Wannan application na dauke da lecture tare da nasihu daga bakin babban malamin sunna wato sheikh ahmad tijjani guruntum, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na sheikh ahmad tijjani guruntum mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sheikh Abubukar Gero Tafseer mp3
SHEIKH AHMAD TIJJANI GURUNTUM
Adamsdut.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Similar Apps

Hausa Fashion Styles

Hausa Fashion Styles

0.0

Wannnan application mai suna hausa fashion styles na dauke da kala-kala na...

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

5.0

Full Ruqyah Shariah MP3 App is an Islamic way to help Combat...

Muwadda Malik Dr Ahmad BUK

Muwadda Malik Dr Ahmad BUK

4.1

Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik na babban malamin sunna...

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

0.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

author
Excellent
Musa Usman ahmed
author
Very good
HASSAN ALIYU
author
Masha Allah
Auwal Abdulrazaq
author
Good app
Abubakar Sale
author
Allah shika rama malam lafia da ilimi
Mubarak Muhammad
author
Masha Allah
Aliyu Haidar