Back to Top
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 Screenshot 0
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 Screenshot 1
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 Screenshot 2
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3,sheikh Jafar Mahmud Adam tafser,sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures,sheikh Ali Isah Fantami lectures,sheikh Ahmad sulaiman quran recitation,
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Similar Apps

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

Full Ruqyah Sharia mp3 offline

5.0

Full Ruqyah Shariah MP3 App is an Islamic way to help Combat...

Nigerian Food Recipes

Nigerian Food Recipes

5.0

This application Nigerian food recipes contain almost all the Nigerian food recipes...

Sheikh Albani Zaria Tafseer

Sheikh Albani Zaria Tafseer

5.0

Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh...

Daily Dua & Azkar

Daily Dua & Azkar

4.9

Download this free daily dua & Azkar Islamic app to learn very...

author
Ja Zakallahu khair
muhammad isah aliyu
author
Nice app
Khalid Aibrahim
author
I'm
Haruna Shuaibu Kagogi
author
Ubangiji Allah yasaka da Alheri. Wannan kadai ya ishemu zama magungunan cututtuka da sauran damuwowi musamman na zamaninnan
Yahaya Said
author
Nice and interested app
Sadiq Hassan Mai Gari
author
It's very Good.
Aliyu Marafa