Back to Top
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3 Screenshot 0
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3 Screenshot 1
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3 Screenshot 2
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3

Wannan application na dauke da karatun littafin RIYADUS SALIHEN da harshen hausa daga bakin babban shahararen malamin kuma masani taffsiri wato SHEIKH JAFAR Mahmud Adam. Hakika malam yayi kokari wajen bayani filla-filla domin domin fahimta ga ma'abota neman ilimi da kuma masu neman sanin addini, ba iya karatun RIYADUS SALIHEN wannan lectures na malam Jafar mahmud Adam ya tsaya ba, akwai tambayoyi da kuma answer masu amfani a farkon ko wacce lecture.
Allah ubangiji ya jikan malam ya kuma gafarta masa kura-kuran sa, yasa aljannar firdausi ce makomar sa. Mu kuma Allah yasa muji kuma muyi amfani da duk abin da muka saurara daga gareshi.
Bayan RIYADUS SALIHEN na malam SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM akwai sauran apps na sauran littafan fassarar malam jafar audio kamar haka
Arba'un hadith.
Umdatul ahkam.
Bulugul maram.
kitabul tauhid da dai sauran su.
Duba Adamsdut domin samun sauran littafan addini na fassarar shahararun malamai da kuma qira ta karatun al-qurani na manyan malamai.
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan application to kada a manta ayi sharing da yan uwa da kuma abokan arziki domin suma su samu su karu
kuma kada a manta ayi rating din application din domin ta haka ne zai zama a sama in ma'abota neman littafin sun nemeshi su same shi cikin sauki.

Bayan karatutuka na sheikhjafar mahmud adam za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Brief History of Sheikh Jafar Mahmud Adam.

Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.

Teaching
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.

Sheikh Jafar Mahmod Adam's death

Adam was shot dead at his mosque in the northern city of Kano in April 2007.

About RIYADUS SALIHEN

The Meadows of the Righteous, also referred to as The Gardens of the Righteous (Arabic: رياض الصالحين Riyadh as-Salihin or Riyadh as-Saaliheen), is a compilation of verses from the Qur'an supplemented by hadith narratives written by Al-Nawawi from Damascus (1233–1277). The hadith by al-Nawawī belongs to the category of canonical Arabic collections of Islamic morals, acts of worship, and manners, which are attributed to Muhammad by Muslim scholars but not found in the Quran.

The Riyadh as-Saaliheen is a recommended text for the Tablighi Jamaat in the Arab world

Similar Apps

KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID

4.7

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.Dukkan godiya ta tabbata...

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

0.0

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (S.W.A), wanda wani...

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

Sheikh Albani Zaria Audio mp3

0.0

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad...

Nigerian Food Recipes

Nigerian Food Recipes

5.0

This application Nigerian food recipes contain almost all the Nigerian food recipes...

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3

0.0

Wannan application na dauke da karatun baban littafin hunnce-hukuce wato umtadul ahkam,...

Sheikh Albani Zaria Tafseer

Sheikh Albani Zaria Tafseer

5.0

Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Shugabanni cikin wannan application?

Karatun littafin RIYADUS SALIHEN da bakin malamin SHEIKH JAFAR Mahmud Adam ne a harshen hausa.

Sheikh Jafar Mahmud Adam yana yin karatun fassarar Qur'an?

Shi ne malamin da ya fassara Riyadus Salihen da harshen Hausa.

Wannan application na yanzu ne na karatun Riyadus Salihen?

Wannan application ne ya dauke da karatun littafin Riyadus Salihen da fassara ta Hausa.

Ai kuma ina da tambayoyin da za a iya sa shi da wannan application?

Wannan application ya tambayi kwanakin da za a iya sa dai-dai a farkon ko ne bayan Riyadus Salihen da malam Jafar Mahmud Adam yana tsaya.

Wannan application ya sa ranar neman bayanin Riyadus Salihen?

Wannan application ya taimake mu domin maimaitawa da amfani da Riyadus Salihen da kuma bayanin malamai masu fassarar Qura'ni da sauran cikakkun littafai na addinin musulunci.

Me ya sa aka samu karatuttukan na malam Jafar Jafar Mahmud Adam a harkokin sheikhjafar mahmud adam?

Idan kuna son samun karatuttukan da tafsirai na malam Jafar Mahmud Adam daga cikin karatun manya-manya malamai, shigar da 'adamsdut' a cikin Play Store.

Sheik Jafar Mahmud Adam ya yi kira Riyadus Salihen da harshen hausa?

Babu abin da ya sa sheik Jafar Mahmud Adam ya yi kira Riyadus Salihen a harshen Hausa.

Wannan application na dauke da wannan Riyadus Salihen?

Wannan application na dauke da Riyadus Salihen da fassarar malamai a harshen Hausa.

Ina iya samun karatuttukan da tafsirai na malam Jafar Mahmud Adam a harkokin Riyadus Salihen?

Idan kuna son samun karatuttukan da tafsirai na malam Jafar Mahmud Adam a harkokin Riyadus Salihen, duba 'Adamsdut' domin samun sauran littafan addini na fassarar shahararun malamai da qira ta karatun al-Qurani.

Ina iya sharing a cikin wannan application?

Idan kuna so a taimaka mu, ku yi sharing ta Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram, da sauran jagoranci na social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suna downloading su amfana.
author
جزاکلله بکیر
Waliyu ABDU
author
Masha Allah I've been looking for this since till now I get it so that I'm terribly appreciate with this app"jakallahu bil khair"to person who created it.
ALMUSTAPHA TUKUR
author
Nice
Shamsudeen Abubakar
author
The best application in humanity.
Muhammad Malik