Back to Top
Sheikh Jafar Tambayoyin Aure Screenshot 0
Sheikh Jafar Tambayoyin Aure Screenshot 1
Sheikh Jafar Tambayoyin Aure Screenshot 2
Sheikh Jafar Tambayoyin Aure Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... Discover Apps

About Sheikh Jafar Tambayoyin Aure

Wannan app ne domin kawo muku amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam.

Cikin wannan manhajja akwai tambayoyi kamar haka:

Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ?

Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram?

Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ?

Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa?

Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta?

Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi?

Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan?

Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ?

Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ?

Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata

Miji yace matar ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi?

Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi?

Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ?

Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu?

Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu

Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ?

Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ??

Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai?

Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ?

Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki?

Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ?

---------------------------------------------------------
Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues.
For more free Hausa Islamic Apps check other apps in my catalog.

Sheikh Jafar Tambayoyin Aure details

Sheikh Jafar Tambayoyin Aure is a free Music & Audio app for Android with 10,000+ installs on Google Play and a 4.8/5 average rating from 36 ratings. It was released on September 25, 2016 and last updated on May 20, 2020. It's developed by KareemTKB. It requires Android 4.1 or later. The app contains ads.

Category
Music & Audio
Rating
4.8 / 5 (36 ratings)
Installs
10,000+
Price
Free
In-app purchases
No
Ads
Contains ads
Current version
3.1
Size
41M
Requires Android
4.1 and up
Content rating
Everyone
Released
September 25, 2016
Last updated
May 20, 2020
Developer
KareemTKB

Alternatives to Sheikh Jafar Tambayoyin Aure

Looking for apps like Sheikh Jafar Tambayoyin Aure? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Ahmad Sulaiman Complete Quran (4.9/5), and all 6 are free to download.

Al Sudais Full Quran Offline

Al Sudais Full Quran Offline

4.8

This is a FREE Application to bring you Complete Offline Holy Quran...

Minshawi With Children Full Qu

Minshawi With Children Full Qu

4.6

Download this app to listen to Sheikh muhammad al siddiq minshawi complete...

Al Minshawi Full Quran Offline

Al Minshawi Full Quran Offline

4.7

This Application is to bring you the Full Holy Quran mp3 recitation...

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com

4.4

Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Full Version) from Surah Al-Baqarah to...

Ruqyah Shariah Full MP3

Ruqyah Shariah Full MP3

4.8

Ruqyah Shariah MP3 App is an Islamic way to help Combat Jinn,...

Ahmad Sulaiman Complete Quran

Ahmad Sulaiman Complete Quran

4.9

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. Surah al Fatihah...

Sheikh Jafar Tambayoyin Aure vs. alternatives
App Rating Price Installs Last updated
Sheikh Jafar Tambayoyin Aure 4.8 / 5 Free 10,000+ May 20, 2020
Al Sudais Full Quran Offline 4.8 / 5 Free 1,000,000+ –
Minshawi With Children Full Qu 4.6 / 5 Free 50,000+ –
Al Minshawi Full Quran Offline 4.7 / 5 Free 100,000+ –
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com 4.4 / 5 Free 100,000+ Jul 25, 2026
Ruqyah Shariah Full MP3 4.8 / 5 Free 500,000+ –
Ahmad Sulaiman Complete Quran 4.9 / 5 Free 50,000+ –