Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE
Tafsirin Izufi Biyar ( Al Jumuah to An Nas ) by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
About Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE
Wannan App ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai girma tare da Malam Ja'afar Mahmud Adam.
Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi).
Domin wadansu karatuttukan na sheikh ja'afar mahmud adam kamar su:
Umdatul Ahkam mp3
Bulugul Miram
Riyadussalihin
Kitab Tauhid
Arbaun Hadith
Bayani kan aikin Hajji da umra
Tafseer suratul Baqarah
Matasa nagari
Hakkokin mata a musulunci
Boko Halal
Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu
da kuma karatun Kundin Tarihi tare da malam Aminu Ibrahim Daurawa
Domin samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB a cikin search din ka/ki na Google Play Store.
A duk lokacin da ka/ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka/ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu Apps na Musulunci da yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet domin suyi aiki.
Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai girma na nan tafe in shaa Allahu.
Idan kaji ko kinji dadin samun wannan App a Play Store kada ka/ki manta rating din wannan App five Star wato tauraro biyar cikin wannan store.
Zaku iya samun developer na wannan App a koda yaushe tayin amfani da email din developer dake kasa.
Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.
Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar mahmud, zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta review a karkashin wannan App.
Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam ameen.
Allah ya saka masa da gidan Aljannah ameen ameen ameen.
Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE details
Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE is a free Music & Audio app for Android with 10,000+ installs on Google Play and a 4.8/5 average rating from 202 ratings. It was released on November 20, 2015 and last updated on September 26, 2018. It's developed by KareemTKB. It requires Android 4.1 or later. The app contains ads.
- Category
- Music & Audio
- Rating
- 4.8 / 5 (202 ratings)
- Installs
- 10,000+
- Price
- Free
- In-app purchases
- No
- Ads
- Contains ads
- Current version
- 3
- Size
- 74M
- Requires Android
- 4.1 and up
- Content rating
- Rated for 3+
- Released
- November 20, 2015
- Last updated
- September 26, 2018
- Developer
- KareemTKB
Alternatives to Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE
Looking for apps like Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Sheikh Sudais Quran Full MP3 (4.9/5), and all 6 are free to download.
Al Sudais Full Quran Offline
This is a FREE Application to bring you Complete Offline Holy Quran...
Sheikh Sudais Quran Full MP3
This is a Free Abdul Rahman alSudais Holy Quran ONLINE VERSION!قرأن كامل...
Jafar Complete Tafsir Offline
THE LONG WAIT IS OVER!SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM COMPLETE TAFSEER >>>OFFLINE<<< VERSION...
Ruqyah Shariah Full MP3
Ruqyah Shariah MP3 App is an Islamic way to help Combat Jinn,...
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com
Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Full Version) from Surah Al-Baqarah to...
Full Quran Offline Ali Jaber
Assalamu alaikum,Download this app to listen Complete Holy Quran mp3 without internet...
| App | Rating | Price | Installs | Last updated |
|---|---|---|---|---|
| Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE | 4.8 / 5 | Free | 10,000+ | Sep 26, 2018 |
| Al Sudais Full Quran Offline | 4.8 / 5 | Free | 1,000,000+ | – |
| Sheikh Sudais Quran Full MP3 | 4.9 / 5 | Free | 1,000,000+ | Jul 23, 2026 |
| Jafar Complete Tafsir Offline | 4.8 / 5 | Free | 10,000+ | – |
| Ruqyah Shariah Full MP3 | 4.8 / 5 | Free | 500,000+ | – |
| Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com | 4.4 / 5 | Free | 100,000+ | Jul 25, 2026 |
| Full Quran Offline Ali Jaber | 4.8 / 5 | Free | 100,000+ | – |