AppPage.net

Screenshots

  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 1
  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 2
  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 3
  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 4
  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 5
  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 6
  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 7
  • Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screenshot 8

About Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2

Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).

A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .

Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.

Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email [email protected]

Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.

Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:

Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Sheikh Jafar Matasa Nagari
Sheik Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
sheikh jaafar mace musulmah
sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila

Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.

Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.

User reviews

Zurqarnaini Musa
Zurqarnaini Musa
Excellent 👌
Nasir Umar Isa
Nasir Umar Isa
Masha Allah
Aminu Ibrahim
Aminu Ibrahim
ALLAH ya Saka da Alkairi ya Saka Kuma A mizani ranar kiyama
Dalla Muhammed
Dalla Muhammed
Simple and educative
Haruna Muhammad Maigari
Haruna Muhammad Maigari
This app was so excited thank you
Amin Usman
Amin Usman
I love it

Alternatives to Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2

Looking for apps like Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Al Sudais Full Quran Offline (4.8/5), and all 6 are free to download.

Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 vs. alternatives
App Rating Price Installs Last updated Compare
Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 4.6 / 5 Free 50,000+ Jul 23, 2026
Al Sudais Full Quran Offline 4.8 / 5 Free 5,000,000+ – Compare
Minshawi With Children Full Qu 4.6 / 5 Free 500,000+ Jul 25, 2026 Compare
Full Quran Offline Ali Jaber 4.8 / 5 Free 100,000+ Jul 26, 2026 Compare
Ruqyah Shariah Full MP3 4.8 / 5 Free 1,000,000+ – Compare
Al Minshawi Full Quran Offline 4.7 / 5 Free 100,000+ Jul 26, 2026 Compare
Jafar Complete Tafsir Offline 4.8 / 5 Free 100,000+ Jul 25, 2026 Compare

Compare Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →

Similar apps on Google Play