About Kundin Tarihi Part 1
Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
Wannan Application Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.
Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer by Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.
Wannan App kashi biyu ne, akwai part 1 da kuma 2. Wannan shine na farkon. Kashi na biyu yana cikin wannan store.
Idan kana/kina da shawara game da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din developer ka/ki turo da sakonka/ki.
Wannan App baya bukatar data ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.
Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memory din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da wannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben files. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App a shirye.
Idan ka/kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.
Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.
Nagode da ka/ki duba wannan App nawa!
Ku huta lafiya.
Sai anjima!!
Kundin Tarihi Part 1 details
Kundin Tarihi Part 1 is a free Music & Audio app for Android with 50,000+ installs on Google Play and a 4.8/5 average rating from 373 ratings. It was released on October 15, 2015 and last updated on May 24, 2020. It's developed by KareemTKB. It requires Android 4.1 or later. The app contains ads.
- Category
- Music & Audio
- Rating
- 4.8 / 5 (373 ratings)
- Installs
- 50,000+
- Price
- Free
- In-app purchases
- No
- Ads
- Contains ads
- Current version
- 3.1
- Size
- 34M
- Requires Android
- 4.1 and up
- Content rating
- Everyone
- Released
- October 15, 2015
- Last updated
- May 24, 2020
- Developer
- KareemTKB
Alternatives to Kundin Tarihi Part 1
Looking for apps like Kundin Tarihi Part 1? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Sheikh Sudais Quran Full MP3 (4.9/5), and all 6 are free to download.
Al Sudais Full Quran Offline
This is a FREE Application to bring you Complete Offline Holy Quran...
Minshawi With Children Full Qu
Download this app to listen to Sheikh muhammad al siddiq minshawi complete...
Full Quran Offline Ali Jaber
Assalamu alaikum,Download this app to listen Complete Holy Quran mp3 without internet...
Sheikh Sudais Quran Full MP3
This is a Free Abdul Rahman alSudais Holy Quran ONLINE VERSION!قرأن كامل...
Al Minshawi Full Quran Offline
This Application is to bring you the Full Holy Quran mp3 recitation...
mushaf al muallim khalil al hu
mushaf al muallim khalil alhussary mp3 offline QURAN MEMORIZATION FOR ADULTSBRAND NEW...
| App | Rating | Price | Installs | Last updated |
|---|---|---|---|---|
| Kundin Tarihi Part 1 | 4.8 / 5 | Free | 50,000+ | May 24, 2020 |
| Al Sudais Full Quran Offline | 4.8 / 5 | Free | 1,000,000+ | – |
| Minshawi With Children Full Qu | 4.6 / 5 | Free | 50,000+ | – |
| Full Quran Offline Ali Jaber | 4.8 / 5 | Free | 100,000+ | – |
| Sheikh Sudais Quran Full MP3 | 4.9 / 5 | Free | 1,000,000+ | Jul 23, 2026 |
| Al Minshawi Full Quran Offline | 4.7 / 5 | Free | 100,000+ | – |
| mushaf al muallim khalil al hu | 4.3 / 5 | Free | 500,000+ | Jul 25, 2026 |
Frequently Asked Questions (FAQ)
Domin kuna iya saurarorin karatun Kundin Tarihi?
Shigo da email din developer domin shawarar karatun Kundin Tarihi?
Dole naka iya samun wifi Connection domin sauraron karatun Kundin Tarihi?
Idan na saurarorin karatun Kundin Tarihi, za ka iya samun cikakken space a kan wayarka?
Abin da ya kamata nake yi domin ku taya addu'a a saurarorin karatun Kundin Tarihi?
Wannan App ya kawo malam Aminu Ibrahim Daurawa da yadda aka sanya lada?