Tafseer Al Baqarah (1 - 173) OFFLINE
KareemTKB Music & Audio Contains ads
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Tafseer Surah Al Baqarah (verse 1 - 173) part 1 of 3.
- Rating
- 4.2
- 298 ratings
- Downloads
- 89.8K+
- on Google Play
- Price
- Free
- No in-app purchases
- Updated
- Jul 23
- 2026 · v1.0.0
Screenshots
About Tafseer Al Baqarah (1 - 173) OFFLINE
Salam, welcome to SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM COMPLETE TAFSEER SERIES APPS!
We are to trying to put the Complete Tafseer by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam in this store. But due to huge file size, the Surahs can't go in One App. So This Qur'an Tafsiri will in shaa Allah be a SERIES OF HOLY QUR'AN HAUSA TAPSEER BY SHAIKH JAFAR MAHMUD ADAM.
There are THREE (3) Apps for The Surah Al Baqarah Tafsir. This is the first App. Check this store to download the other two.
The Tafsir of each surah from the Qur'an will soon be available in HAUSA LANGUAGE and FREE to download and will always be.
Learn The Book of ALLAH In your language with these Apps!
_________________________________________________________________________
Assalamu alaikum ya 'yanuwa Musulmi,
Wannan store na Google Play ya kusa daukan dukkan karatun tafsiri na alkur'ani mai girma daga bakin marigayi sheik jaafar.
Saboda girman karatun, ba zaiyiwu a kawo dukkan shi a cikin App kwara daya ba. Don haka Kowacce Surah za'ayi mata APPS wadanda zasu kawo dukkan Tafsirinta.
Wannan shine kashin farko na karatun domin yanzu aka fara wannan aiki. Suratul Baqarah itace mafi tsawon surah a cikin alkur'ani mai girma gashi kuma Apps uku kadai sun kawo karatunta. Don haka dukkan surorin ba sufi suzo a cikin APPS biyu-biyu ko daya-daya ba in shaa Allahu.
Idan Allah yasa ka samo wannan APPS to danuwa yanzu kuma aiki ya rage gareka, domin dukkan hujja tazo gareka ko gareki. Allah ya bamu ikon riko da littafinsa Ameen.
Idan har danuwa musulmi da musulma zasu saka games, chats da music files me zai hana tunda ga dama ta samu muyi amfani da ita wajen gyara rayuwarmu ko ma shiga Aljannah?
Duk iya kacin abin da Allah yasa ka ko kika haddace daga Alkur'ani to amfaninsa fa aiki dashi amma tayaya zaka ko zakiyi amfani dashi ba tare da sanin me kake ko kike karantawa ba?
Dama ta samu yanzu. Yi downloading din Apps din sheikh Ja'afar Mahmud Adam Tafseer domin jin tafseer din karatun Alkur'aninka/ki. Idan kagama da wannan surah to sai kayi downloading din Surar dake biye da ita.
Allah ya barmu da son Annabi ya kuma tabbatar damu akan imani na gaskia. Allah ya sanyamu cikin wadanda zaiyima Rahama ya kuma shigar dasu AljannarSa Ameen Ameen Ameen.
Daga karshe nine danuwanku musulmi nake wannan aiki, ina neman Taimakon Addu'arku ta alkhairi da fatan Allah ya karba mana wannan aiki dani daku baki daya.
Kada ka/ki manta kiyi sharing din wannan App ta whatsapp ko wechat ko twitter ko Facebook ko duk wata hanya da zata sa sauran 'yanuwa suma su samu su amfana.
Allah ya taimaki musulunci da musulmai ya kuma ruguza kafirci da kafirai baki daya.
Idan kana ko kina da Tafseer from (cd web complete tapseer055 zuwa 066) to don Allah muna bukata. Zaka/ki iya taimakawa da turoshi tayin amfani da developer email.
Idan kana ko kina da wata shawara game da wannan aiki na Complete sheikh ja'afar tafseer zaka iya turo da sakonka tayin amfani da email din developer.
Allah ya jikan Mallam Jafar ya kuma gafarta masa Ameen.

User reviews
Like it
ماشالله
Nice one
Masha Allah
Allahu sufhanahu wata'ala ya sakamaku da Alkhairinsa. muna godiya da wannan kokari da kukeyi. Allah ya qara basira Ameen
Allah yajikan malan
Alternatives to Tafseer Al Baqarah (1 - 173) OFFLINE
Looking for apps like Tafseer Al Baqarah (1 - 173) OFFLINE? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Sheikh Sudais Quran Full MP3 (4.9/5), and all 6 are free to download.
-
Al Sudais Full Quran Offline 4.8
-
Sheikh Sudais Quran Full MP3 4.9
-
Jafar Complete Tafsir Offline 4.8
-
Ruqyah Shariah Full MP3 4.8
-
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com 4.4
-
Full Quran Offline Ali Jaber 4.8
| App | Rating | Price | Installs | Last updated | Compare |
|---|---|---|---|---|---|
| Tafseer Al Baqarah (1 - 173) OFFLINE | 4.2 / 5 | Free | 50,000+ | Jul 23, 2026 | |
| Al Sudais Full Quran Offline | 4.8 / 5 | Free | 5,000,000+ | – | Compare |
| Sheikh Sudais Quran Full MP3 | 4.9 / 5 | Free | 1,000,000+ | Oct 2, 2026 | Compare |
| Jafar Complete Tafsir Offline | 4.8 / 5 | Free | 100,000+ | Jul 25, 2026 | Compare |
| Ruqyah Shariah Full MP3 | 4.8 / 5 | Free | 1,000,000+ | – | Compare |
| Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com | 4.4 / 5 | Free | 100,000+ | Jul 25, 2026 | Compare |
| Full Quran Offline Ali Jaber | 4.8 / 5 | Free | 100,000+ | Jul 26, 2026 | Compare |
Similar apps on Google Play
- Al Sudais Full Quran Offline
- Sheikh Sudais Quran Full MP3
- Jafar Complete Tafsir Offline
- Ruqyah Shariah Full MP3
- Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com
- Full Quran Offline Ali Jaber
- Minshawi With Children Full Qu
- Shuraim Complete Quran Offline
- Dua Al Qunoot MP3 Offline
- mushaf al muallim khalil al hu
- Al Minshawi Full Quran Offline
- Sudais Quran Full Audio Offlin
- Full Quran Abdulbasit Offline
- Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 O
- al hussary full quran offline
- Sheikh Sudais Quran Read and L
- Mishary Full Offline Quran MP3
- Life of Prophet Muhammad Audio
- ahmed suleiman full quran offl
- Ahmad Sulaiman Complete Quran
- المصحف المعلم مع التكرار بدون
- هزاع البلوشي بدون نت القران كا
- Sudais Audio Quran Offline JUZ
- Al-Minshawi Quran Teacher For
- Quran English Translation Free
- Hausa Umdatul Ahkaam Full Vers
- Holy Quran Sheikh Jafar Qira'a
- Audio Book of Bulugul Maram by
- Umdatul Ahkam MP3 Offline
- mushaf al muallim khalil al hu
- Al Ghamidi Quran MP3 Offline
- Full Arba'una Hadith Hausa MP3
- Radio Hausa Live
- Dua Istikhara Full MP3
- Malam Jafar Kitab Tauhid MP3
- Abdallah Matroud Quran Offline
- Ahmad Sulaiman Complete Quran
- Al Minshawi Mushaf Al Muallim
- عبدالوالي الاركاني قران كاملا
- ياسين الجزائري ورش بدون انترنت
- Surah Ar Rahman Audio
- Quran Teacher for Memorization
- Kundin Tarihi Part 1
- محمد المحيسني قرأن كاملاً بدون
- Ahmed Ajmi Full Quran Offline
- عبدالباسط عبدالصمد قرأن كامل ب
- Medical X-RAY Interpretations
- محاضرات الشيخ خالد الراشد بدون
- Everyday Dua & Azkar mp3
- Al Huthaify Full Quran Offline
- Memorize Quran Khalifa Tunaiji
- Idriss Abkar Full Quran Offlin
- Alzain Mohamed Ahmed Quran MP3
- Surah Al Baqarah MP3 Offline -
- Maher al Muaiqly Quran Read an
- Fares Abbad Full Quran Offline
- Abdulwadud Haneef Full Quran O
- Ruqyah Shariah Full MP3 Offlin
- Saad Al Ghamdi Full Quran Read
- خطب الجمعة صوت بدون انترنت
- qari sudais mp3 full quran wit
- قصص الأنبياء كاملة نبيل العوضي
- Juz Tabarak Malam Jafar
- خطب الشيخ محمد متولي الشعراوي
- وصايا الرسول كاملة مع الشرح بد
- تفسير القرآن الكريم كاملا للشي
- History of Nigeria and Leaders
- Kidney Cleanse Juice
- عبد الرشيد صوفي قرآن كريم كامل
- العيون الكوشي بدون انترنت قرآن
- المنشاوي بدون انترنت - قرأن كا
- صلاح بوخاطر قرآن الكريم كاملا
- أعمال من عملها غفر له ما تقدم
- Dr AbdurRazaq Alaro Yoruba MP3
- Sheik Yahuza Bauchi Qira'a
- Riyadus Saliheen in Hausa MP3
- Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
- Quran with English translation
- Prophet Musa's Story In Englis
- Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud
- Ruqyah Maher Al Mueaqly MP3
- Top Liver Cleansing Superfoods
- Salat Tarawih Ramadan - Tarawe
- HAJJ & UMRAH (STEP BY STEP)
- Andromo By KareemTKB
- Uses & Benefits of Ginger Root
- The Bible, Quran and Science
- Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLI
- Surah Al Baqarah MP3 - ONLINE
- Surah Al Waqiah Offline
- Kundin Tarihi Part 2
- Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2
- Dua Islamic Ringtone
- Fajr Azan MP3 Ringtones
- isLamic Quiz Game 2021 Offline
- juz amma mishary alafasy mp3
- Yaseen MP3 Offline
- Surah al Kahf Full MP3 OFFLINE
- Quran Hindi Translation MP3
- surah mulk audio offline
- Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1