Back to Top
Ahmad Sulaiman Complete Quran MP3 Screenshot 0
Ahmad Sulaiman Complete Quran MP3 Screenshot 1
Ahmad Sulaiman Complete Quran MP3 Screenshot 2
Ahmad Sulaiman Complete Quran MP3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Ahmad Sulaiman Complete Quran MP3

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai. Ahmad Sulaiman Quran Offline

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Full Quran mp3

Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB domin samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data ba.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation

Idan kukayi downloading na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- sheikh ahmed sulaiman full quran

- ahmed sulaiman kano (reciter of the Holy Qur'an from Kano State Nigeria)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication). Ahmad Sulaiman Kano quran mp3

Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato [email protected] Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato he is online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran yana bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.

Similar Apps

Al Sudais Full Quran Offline

Al Sudais Full Quran Offline

4.8

This is a FREE Application to bring you Complete Offline Holy Quran...

Minshawi With Children Full Qu

Minshawi With Children Full Qu

4.6

Download this app to listen to Sheikh muhammad al siddiq minshawi complete...

Full Quran Offline Ali Jaber

Full Quran Offline Ali Jaber

4.8

Assalamu alaikum,Download this app to listen Complete Holy Quran mp3 without internet...

Ruqyah Shariah Full MP3

Ruqyah Shariah Full MP3

4.8

Ruqyah Shariah MP3 App is an Islamic way to help Combat Jinn,...

Al Minshawi Full Quran Offline

Al Minshawi Full Quran Offline

4.7

This Application is to bring you the Full Holy Quran mp3 recitation...

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com

4.4

Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Full Version) from Surah Al-Baqarah to...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Wannan manhajja na cewa?

Wannan manhajja ne domin kawo karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Zaku samu a cikin wannan app wannan karatunta.

Me rabon tarihi ne Ahmad Sulaiman Kano?

Ahmad Sulaiman Kano ya kasance wani malami da ya tafi kuma ya fi karatun kurani. Ya samu kwararru a gida da ke Nigeria da a sauran kasashe. Hakika wannan karatun ya samu nasarorin da kuma ilimi.
author
Past operation
Shafii muhammad
author
Excellent
Abdullahi Ambassador Siyaka
author
Excellent
Suleiman Garba
author
Good
Abdullahi Ahmed Mohd
author
Excellent Qira'a can help in perfecting your tajweed.
FAYSAL YUSUF
author
Best App its audio is clear and easy to understand may Almighty Allah place qari sulaimani and the other people involved
Mussadiq Mussadiq