Back to Top
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake Screenshot 0
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake Screenshot 1
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake Screenshot 2
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... Discover Apps

About Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake

Wannan wani sabon app ne da muka kirkira wanda yake dauke da cikakken bayani mai gamsarwa da sassaukar hanya wadda zaka koyi harshen turanci da kanka.

A ciki mun yi bayanin dukkan part of speech guda takwas mun yi cikakken bayani akan kowane daya tare da misalai a cikin sentence. Hakanan kuma duk kalmomi da jimlolin da muka kawo cikin harshen turanci, muna fassarawa zuwa harshen Hausa.

Mun yi bayani akan punctuation marks wato alamomin rubutu, mun kawo sama da kalma dari biyu na abubuwan da muke amfani da su yau da kullum don bunkasa vocalary din mu.

Bamu tsaya anan ba mun kawo salon magana wato idioms sama da 50 tare da karin magana kusan 30 wanda insha Allahu zamu kara fadada app din da wasu abubuwan anan gaba. Don haka duk lokacin da ka samu message din mu cewa mun yi update to ka garzaya kayi updating don cigaba da koyon turanci kana kwance daga dakinka.

Haka nan kuma mun sanya ma app din pronouncer wadda zata taimaka wajen furta kowace irin kalmar turanci. Kawai da zaran ka shiga pronouncer sai ka rubuta kalma, sentence ko phrase da kake bukatar a karanta maka.

kar ku manta ku yi reviewing kuma ku yi rating na aikin mu.

Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake details

Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake is a free Education app for Android with 5,000+ installs on Google Play and a 4.3/5 average rating from 15 ratings. It was released on August 26, 2020 and last updated on July 2, 2021. It's developed by Abdulaziz Aliyu Mairiga. It requires Android 4.4 or later. The app contains ads.

Category
Education
Rating
4.3 / 5 (15 ratings)
Installs
5,000+
Price
Free
In-app purchases
No
Ads
Contains ads
Current version
2.2.4
Size
6.1M
Requires Android
4.4 and up
Content rating
Everyone
Released
August 26, 2020
Last updated
July 2, 2021
Developer
Abdulaziz Aliyu Mairiga

What’s new in Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake

Bug fixed Minimize crash Light weight New user interface User friendly Completely offline Easy navigation Light weight Detail explanations Flashy user interface

Version 2.2.4 · Updated July 2, 2021

Alternatives to Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake

Looking for apps like Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake? Here are 6 similar Android apps on Google Play. The highest rated is Mu Koyi Larabci (5.0/5), and all 6 are free to download.

Mu Koyi Larabci

Mu Koyi Larabci

5.0

Wannan wani app ne da zai baka damar koyon larabci cikin ruwan...

Ilimin Turanci

Ilimin Turanci

This is our latest release of app which critically discuss a lot...

Laila Majnun

Laila Majnun

Hikayar Laila Majnun hikaya ce mai cike da ban mamaki, ban tausayi,...

Crypto Browser

Crypto Browser

This let you have almost all most popular crypto exchangers in one...

Tarihin Annabi Da Khulafa'u

Tarihin Annabi Da Khulafa'u

Wannan wani sabon app wanda shine na farko a harshen Hausa wanda...

Complete Shehu Jaha 2021

Complete Shehu Jaha 2021

Application ne wanda yake da kunshe da sababbin hikayoyin Shehu Jaha masu...

Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake vs. alternatives
App Rating Price Installs
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake 4.3 / 5 Free 5,000+
Mu Koyi Larabci 5.0 / 5 Free 1,000+
Ilimin Turanci – Free 5,000+
Laila Majnun – Free 1,000+
Crypto Browser – Free 1,000+
Tarihin Annabi Da Khulafa'u – Free 1,000+
Complete Shehu Jaha 2021 – Free 1,000+
author
I'm every appreciate for this app is every good for learning
Zulaihat Jafar
author
This is good for me, comprehensive and easy to learn. thanks guys.
Testimony •
author
very nice
Safiya Muhammad Lawal
author
We
Magaji Babangida