About Mu Koyi Larabci
Wannan wani app ne da zai baka damar koyon larabci cikin ruwan sanyi alhali kana daga kwance a dakin ka, malamin da ya gabatar da darussan ya kai makura wajen saukaka bayani tare da kokarin sanya fahimta ga mai kallo.
Cibiyar Darulfikr ce ta samar da darussan, Allah ya saka masu da alkhairi
Similar Apps
Complete Shehu Jaha 2021
Application ne wanda yake da kunshe da sababbin hikayoyin Shehu Jaha masu...
Mu Koyi Turanci: Turanci A Sau
Wannan wani sabon app ne da muka kirkira wanda yake dauke da...
Duniyar Hausa Novels
This app will help you find the most interesting Hausa novels you...
Laila Majnun
Hikayar Laila Majnun hikaya ce mai cike da ban mamaki, ban tausayi,...
Ilimin Turanci
This is our latest release of app which critically discuss a lot...
Real App 2022
This app helps you download your friends status from different social media...
Frequently Asked Questions (FAQ)
Mu Koyi Larabci shin wani app ne?
Akwai wani malamin da ya gabatar da darussan a cibiyar darulfikr?