This is our latest release of app which critically discuss a lot of English topics that puzzles learners in a very simple English which can enable you to expand your communication skills as well as vocabulary development. The app is enriched with several new words, sentence construction method, grammatical rule and many more.
Wannan shine sabon app din mu wanda muka zurfafa bayani akan abubuwa masu yawan gaske cikin sassaukan turanci wanda hakan zai taimaka maka fahimtar abubuwanda da suke cusa rudani ga yan koyon turanci. ya kuma kara maka gogewa da karewar harshe tare da taimaka maka wajen sanin sababbin kalmomin turanci.
An zuba sababbin kalmomin turanci a cikin app din, da kuma hanyoyin da ake bi wurin gina jimla da turanci, nahawun turanci da sauran abubuwa masu matukar amfanin gaske ga masu koyo da wadanda basu gwanance sosai ba.
Cikakken laittafin Abokin Hira wanda Dr. Mansur Ibrahim Sokoto ya wallafa, littafine...
This app will help you find the most interesting Hausa novels you...
The anecdotes of Laila Majnun is a wonderful and sympathetic love story...
Wannan wani sabon app ne da muka kirkira wanda yake dauke da...
Application ne wanda yake da kunshe da sababbin hikayoyin Shehu Jaha a...
Cikakken karatun littafin hidayatul mustafid a cikin harshen Zabarmanci wanda Sheikh Muhammad...
Created with AppPage.net
Similar Apps - visible in preview.