About Fassarar Huqbatun Minat Tarikh
Wannan shine fassarar shaharraren littafin nan da aka fi sani da suna Huqbatun Minat Tarikh wanda ya fede biri har wutsiya a cikin ingantaccen tarihin abinda ya faru bayan wafatin Annabi (SAW) har zuwa shahadar sayyiduna Hussain (RA) a karbala.
Yana da matukar muhimmanci kowane musulmi ya karanta wannan littafi da tsarkakkiyar niyya da adalci don jin halin da sahabbai suka tsinci kansu. ALLAH YA KARA MASU YARDA
Similar Apps
Abokin Hira
Cikakken laittafin Abokin Hira wanda Dr. Mansur Ibrahim Sokoto ya wallafa, littafine...
Tarihin Annabi Da Khulafa'u
Wannan wani sabon app wanda shine na farko a harshen Hausa wanda...
Duniyar Hausa Novels
This app will help you find the most interesting Hausa novels you...
Complete Shehu Jaha 2022
Application ne wanda yake da kunshe da sababbin hikayoyin Shehu Jaha masu...
Laila Majnun
Hikayar Laila Majnun hikaya ce mai cike da ban mamaki, ban tausayi,...
Ilimin Turanci
This is our latest release of app which critically discuss a lot...
Frequently Asked Questions (FAQ)