AppPage.net

Screenshots

  • Koyon Sallah A Saukake screenshot 1
  • Koyon Sallah A Saukake screenshot 2
  • Koyon Sallah A Saukake screenshot 3
  • Koyon Sallah A Saukake screenshot 4
  • Koyon Sallah A Saukake screenshot 5

About Koyon Sallah A Saukake

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s) . A cikin wannan Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.
A cikin wannan app din mun kawo bayanin yadda ake sallar aya da kuma falalar sallar jama'i muna fatan ya amfani al'umma musamman yara da matasa.
Har ila yau a cikin wannan manhajar (application) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.


Muna fatan wannan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓi wannan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.

Alternatives to Koyon Sallah A Saukake

Looking for apps like Koyon Sallah A Saukake? Here are 6 similar Android apps on Google Play. All of them are free to download.

Koyon Sallah A Saukake vs. alternatives
App Rating Price Installs Last updated Compare
Koyon Sallah A Saukake – Free 100+ Nov 4, 2023
Shebelinks Bundles – Free 10+ Nov 25, 2023 Compare
SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. – Free 10+ Nov 20, 2023 Compare
Imi Bundle – Free 10+ Nov 10, 2023 Compare
HANYOYIN WARAKA – Free 100+ Nov 27, 2023 Compare
الرقية الشرعية الشاملة – Free 100+ Nov 4, 2023 Compare
Nurul Arsh – Free 10+ Mar 25, 2023 Compare

Compare Koyon Sallah A Saukake with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →

Similar apps on Google Play