AppPage.net

Screenshots

  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya screenshot 1
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya screenshot 2
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya screenshot 3
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya screenshot 4
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya screenshot 5
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya screenshot 6

About Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.

What’s new

Version 1.0 · Updated January 9, 2023

Complely Free Completely offline Low ads Low weath Easy to use

Alternatives to Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Looking for apps like Kowace Cuta Da Maganinta Daya? Here are 6 similar Android apps on Google Play. All of them are free to download.

Kowace Cuta Da Maganinta Daya vs. alternatives
App Rating Price Installs Last updated Compare
Kowace Cuta Da Maganinta Daya – Free 0+ Jan 9, 2023
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 – Free 500+ Jan 21, 2023 Compare
Nurul Arsh – Free 10+ Mar 25, 2023 Compare
الصحيفة السجادية الكاملة – Free 50+ Jan 18, 2023 Compare
Alkausar Herbal Research – Free 10+ Jan 12, 2023 Compare
BABBAN ABOKI – Free 10+ Nov 28, 2021 Compare
Ad'iyatul Al-Muntakhab Min Ruw – Free 10+ – Compare

Compare Kowace Cuta Da Maganinta Daya with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →

Similar apps on Google Play