Back to Top
Alkausar Herbal Research Screenshot 0
Alkausar Herbal Research Screenshot 1
Alkausar Herbal Research Screenshot 2
Alkausar Herbal Research Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Alkausar Herbal Research

Wannan Manhajar zata baka dama cikin sauki ka ziyarci shafinmu kai tsaye wanda a ciki muke kawo wa jama'a bayanai da suka shafi Magungunan Gargajiya,Magunguna bisa koyarwar addinin Musulunci da kuma addu'o'i Mujarabai da Harshen Hausa.

Wannan Manhajar zata taimaka wa jama'a matuƙa wajen sauƙaƙa wajen basu damar ziyartan shafinmu ta blogger. Domin ta wannan Manhajar za su shiga wannan shafi mai albarka, kuma idan sun shiga wannan Manhajar za su rinƙa samun bayanai a wannan shafin mai farin jini wanda ke taimaka ma dimbin al'umma masu jin harshen Hausa a faɗin duniya.

Bugu da ƙari wannan Manhajar zata bada gudummawa tare wayar da akan al'ummar Hausawa masu amfani da magungunan gargajiya da kuma magungunan Musulunci yadda za su yi amfani da magungunan mu na gida ba tare da wata cutarwa ba.

Similar Apps

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

0.0

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla...

الصحيفة السجادية الكاملة

الصحيفة السجادية الكاملة

0.0

لصحيفة السجادية هي مجموعة من أدعية التي يرجع سندها إلى الإمام علي...

Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Kowace Cuta Da Maganinta Daya

0.0

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa...

BABBAN ABOKI

BABBAN ABOKI

0.0

Babban Aboki Manhaja ce ta littafin koyar da hukunce-hukunce Shari'a ce...

علاج السحر العين وسائر الأمراض

علاج السحر العين وسائر الأمراض

0.0

الحمد لله رب العالمينهذه استخدام يتحدث عن أنواع السحر العين وعلاج كما...

TANBIHUL-MUKHADIBIN

TANBIHUL-MUKHADIBIN

0.0

Tanbihul -Mukhadibin: Is a compreseve and pure religious application that is advises...