About BBC Hausa Labaran Duniya
Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )
Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
Similar Apps
Hausa Qur'an - Fassarar Hausa
This is holy Qur'an with Hausa Translation.You can read complete Quran...
Labarina Series Episodes
Kalli Hausa Series Films a Saukake Kuma A Kyauta.Labarina Season 1Labarina Season...
Littafan Hausa Novel TXT Audio
Deen House Oum Hairan yana dauke da abokin hira da sauran suHausa...
Gyaran Jiki (Nono Hips da HQ)
Gyaran Jiki Gyaran Mazaunai Gyaran HQ da dai sauran su wannan manhaja...
Abokin Hira - Audio and Docs
Abokin hira Sabbin littàfan HausaMasu Dadi....
Gidan Uncle na Ummu Hairan
Cikakken Littafin Gidan Uncle...