Back to Top
Sirrin Rike Miji Screenshot 0
Sirrin Rike Miji Screenshot 1
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Sirrin Rike Miji

Sirrin Rike Miji
Sirrin Mallakar Miji
Sirrin Kwanciyar Aure
Zauren Fiqhu

Ki sami dabino manya masu kyau, ki baresu don cire masu tsutsa, sai ki kika ya kwana sai ki sa a balanda ki markade shi, sai ki zuba madara ta ruwa, ki shanye shi ma Karin ni'imar yake sosai.


ki sami dabinonki masu kyau da kwakwa ki dinga hadasu lokacin guda ki na taune su wannan hadin shima yana da matukar muhimmanci Zaki yana da shi Uwargida.


ki sami
Man zaitun
Farin almiski
Cee-cee cream
Sai ki sami waje mai kyau ki hadesu ki juyasu ki dinga matsi da shi.

KARIN BAYANI
wani Karin bayani da Zan yi anan shine 'yan uwana mata muyi da gaske mu kame mazajenmu daga shiga gurbacewar rayuwa
Kuma duk wata mai matsala a gidan ma'aurata da ta samu wannan post na SIRRIN RIKE MIJI to insha Allah zata samu hanyar warware matsalarta.

Similar Apps

Hausa Qur'an - Fassarar Hausa

Hausa Qur'an - Fassarar Hausa

4.1

This is holy Qur'an with Hausa Translation.You can read complete Quran...

Gyaran Jiki  (Nono Hips da HQ)

Gyaran Jiki (Nono Hips da HQ)

0.0

Gyaran Jiki Gyaran Mazaunai Gyaran HQ da dai sauran su wannan manhaja...

Littafan Hausa Novel TXT Audio

Littafan Hausa Novel TXT Audio

0.0

Deen House Oum Hairan yana dauke da abokin hira da sauran suHausa...

Sirrin Rike Miji

Sirrin Rike Miji

0.0

Sirrin Rike MijiSirrin Mallakar MijiSirrin Kwanciyar AureZauren FiqhuKi sami dabino manya masu...

Abokin Hira - Audio and Docs

Abokin Hira - Audio and Docs

0.0

Abokin hira Sabbin littàfan HausaMasu Dadi....

Love Messages and Quotes 1000+

Love Messages and Quotes 1000+

0.0

Love Messages app offers the best message library and offline moods.Discover the...