Alqur'an Warash Na Alh Sunusi Dantata Large 99MB
Application in alkur'anine bugun Alhaji Sunusi Dantata mai nauyi yafi fitowa
About Alqur'an Warash Na Alh Sunusi Dantata Large 99MB
wannan application in alkur'ani mai girma bugun warshu na Alhaji sunusi dantata wanda yayi shine Muhammad Sagir Yusuf(+2348109969918), wanda ya bada kofi: Professor Kamilu Sani Fage, wanda kuma ya bada umarni bugawa Alhaji Nasiru Ahali. wanan version in yafi nauyi amma yafi fitowa.
Similar Apps
Al-Qur'an Warsh na Sherif Bala
wannan Al-qur'an warash ne na android app wanda Alhaji sherif bala ya...
Al-Qur'an Warsh
Wannan qur'anin rububutun hannune, kuma yasamu kyakyawan aiki wanda yankunshi dukkan abunda...
Nujumul Hudha (نجوم الهدي)
This is a well-developed and easy to use android app for the...
Ahalari Warash Fassarar Hausa
Wannan littafin Ahalari mai fassara da Hausa na warash shine na farko...
Littafin Kawaidi Na Warash mai
wannan littafin kawaidine mai fassara da hausa na rubutun warash yanada saukin...
Alquran Warash
Wannan application ne na Alqura'ani mai girma rubutun Goni Abdurrahman Goni Kime....