AppPage.net

Screenshots

  • Lakcoci Zafafa screenshot 1
  • Lakcoci Zafafa screenshot 2

About Lakcoci Zafafa

LAKCOCI ZAFAFA Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa. Wannan manhjajja cigaban ta farkoce wato me taken Sautus sunnah. ALBISHIRINKU : Kunason nishadi da kuma ilimantarwa? Ku sauke wannan manhajja ku kunna karatu na ashirin da biyar minti na talatin da uku zuwa na arba'in da biyar....lalle zakusha nishadi. Don Allah idan kunji dadin wannan manhajja kuzo ku bata tauraro biyar (5-stars) cikin wannan gida sannan ku rubuta tsokacinku wato review. Sautus sunnah mp3 Sunnah Sak bidi'a sam Acikin wannan manhajja zaku samu wa'azuzzuka ko wa'azozi kamar haka: 14. Manufar 'Yan Shi'a Sheikh Kabiru Gombe 15. Yaku 'Yan Siyasa Sheikh Kabiru Gombe Mp3 16-18. Mallakar Miji ta hanyar daya dace : malam kabiru gombe mp3 19. Zinace Zinace 20. Wasika zuwaga mawadata Sheikh Kabiru Gombe. 21. Garin neman gira an rasa ido Sheikh Kabiru Gombe 22. Amfanin Hijabi Sheikh Kabir Gombe 23. Matasa Mu Tashi Mu Nemi iLimi Sheikh Kabir Gombe 24. Matan aljannah a duniya Kabiru Gombe 25. Sheikh kabiru Gombe Ladubban tarewa a sabon gida 26. Muhimmancin kyautatawa isali Malam Kabiru Gombe 27. Tonon silili 28. Rayuwar dan Adam SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe. wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Daga : Alaramma Usman Birnin Kebbi. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar AL'QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne, Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin.

What’s new

Version 1.2 · Updated October 16, 2019

- App is now universal (works on iPad and iPhone) - App supports iOS version 10.0 or newer - Beautiful user interface Enjoy your app!

Alternatives to Lakcoci Zafafa

Looking for apps like Lakcoci Zafafa? Here are 6 similar apps on the App Store. The highest rated is Al-Minshawi Offline Mp3 Quran (5.0/5), and all 6 are free to download.

Lakcoci Zafafa vs. alternatives
App Rating Price Last updated Compare
Lakcoci Zafafa 5.0 / 5 (1 rating) Free October 16, 2019
Al-Minshawi Offline Mp3 Quran 5.0 / 5 (3) Free Apr 10, 2026 Compare
Sheikh Quran Full Recitation 4.8 / 5 (23) Free Jul 30, 2025 Compare
Quran Al Kareem Shuraim Sudais 4.6 / 5 (491) Free Sep 12, 2026 Compare
Mahmoud Siddiq Al-Minshawi 4.5 / 5 (2) Free Feb 11, 2025 Compare
Quran 100 Reciters - Audio MP3 4.8 / 5 (25) Free Sep 8, 2026 Compare
Abdul Rahman Sudais 4.6 / 5 (103) Free Dec 20, 2023 Compare

Compare Lakcoci Zafafa with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →