Rediyon Hausawa
Abdulkarim Nasir News iPhoneiPadiPod touch
Rediyon Hausawa is a paid News app for iPhone and iPad by Abdulkarim Nasir. Rated 3.0/5 from 1 ratings. Requires iOS 10.0. Updated April 1, 2025.
- Rating
- 3.0
- 1 ratings
- Price
- 1.99 USD
- on the App Store
- Size
- 17 MB
- Age 4+
- Updated
- Apr 1
- 2025 · v1.2
Screenshots
About Rediyon Hausawa
Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya. Aciki zaku samu wadannan tasoshin: Gidan rediyon bibisi landan WATO BiBiSi Hausa landan take kira Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus VOA Amurka wato Sashen Hausa Muryar Amurka Rediyon Faransa Intarnashinal ZongoLink Radio Dala FM Kano Freedom Rediyo Kano Freedom Rediyo Kaduna Freedom Rediyo Dutse Alheri Rediyo Zariya Nagarta Rediyo Kaduna Radio Najeriya Kaduna Radio Najeriya Supreme Kaduna Pyramid Kano Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko da sako dauke da sunan tashar domin sakata cikin wannan manhajja. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta manhajar amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuwa ga [email protected] Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa. Asha labaran Dunia lafiya.
What’s new
Version 1.2 · Updated April 1, 2025
- Gyara tsofaffin tasoshi domin cigaba da aiki - Karin wasu sababbin tasoshi - Karin madannai domin canja tashar gidan rediyo cikin sauki Daga bisani, muna masu bada hakuri kan tsayawar manhajar na wannan yan kwanakin. Alhamdulillah yanzu mun gyara abubuwan da ake bukata tare da kara wasu sababbin tasoshi cikin manhajar. Da fatan za ku ji dadin wannan sabuntawa.
App privacy
The developer, Abdulkarim Nasir, reported these privacy practices to Apple.
Data Not Collected
The developer does not collect any data from this app.
Alternatives to Rediyon Hausawa
Looking for apps like Rediyon Hausawa? Here are 6 similar apps on the App Store. The highest rated is TVC News App (5.0/5), and all 6 are free to download.
-
Arewa Radio 93.1 Nigeria
-
DailyTrust ePaper
4.2
-
Krama Post
-
TVC News App
5.0
-
Galaxy Television
-
Science News, Every Daily News
5.0
| App | Rating | Price | Last updated | Compare |
|---|---|---|---|---|
| Rediyon Hausawa | 3.0 / 5 (1 rating) | 1.99 USD | April 1, 2025 | |
| Arewa Radio 93.1 Nigeria | – | Free | Aug 21, 2026 | Compare |
| DailyTrust ePaper | 4.2 / 5 (25) | Free | Jul 3, 2024 | Compare |
| Krama Post | – | Free | Jul 24, 2025 | Compare |
| TVC News App | 5.0 / 5 (2) | Free | Feb 21, 2026 | Compare |
| Galaxy Television | – | Free | Jul 1, 2026 | Compare |
| Science News, Every Daily News | 5.0 / 5 (3) | Free | Oct 14, 2026 | Compare |
Compare Rediyon Hausawa with the top alternatives: ratings, updates, ASO score and keyword gaps →