Back to Top
Wakokin Fadar Bege Kano Screenshot 0
Wakokin Fadar Bege Kano Screenshot 1
Wakokin Fadar Bege Kano Screenshot 2
Wakokin Fadar Bege Kano Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Wakokin Fadar Bege Kano

Umar Abdul-Aziz Baba wanda akafi sani da (Fadar Bege) An haife shi a garin Garko karamar Hukumar Wudil a da, wanda a yanzu tazama Karamar Hukuma mai zaman kanta a Jihar Kano, a ranar Alhamis a shekarar alib 1974. Shi dai Umar abdul'aziz shahararren mawakine ne, na begen Annabi Muhammadu (s.a.w) a cikin harshen Hausa. Matashine maijini ajika, allah yajikanshi ameen..

Mahaifinsa Mal Umar, mai Unguwa ne a wani kauye dake garin Garko, bayan rasuwar mahaifin Fadar Bege lokacin yana dan shekara hudu (4) sai suka dawo Karamar Hukumar Wudil da zama shida mahaifiyarsa mai suna Malama Hadiza, kasancewar dama aikine yakai mahaifin nasa Mai Unguwa garin na Garko lokaci da take hade da karamar hukumar Wudil.

Wakokin Fadar Bege Kano details

Wakokin Fadar Bege Kano is a free Music & Audio app for Android with 100+ installs on Google Play and a 5.0/5 average rating from 1 rating. It was released on October 1, 2023 and last updated on October 1, 2023. It's developed by Rafa Technology. It requires Android 4.4 or later. The app contains ads.

Category
Music & Audio
Rating
5.0 / 5 (1 rating)
Installs
100+
Price
Free
In-app purchases
No
Ads
Contains ads
Current version
9.8
Requires Android
4.4
Content rating
Rated for 3+
Released
October 1, 2023
Last updated
October 1, 2023
Developer
Rafa Technology

What’s new in Wakokin Fadar Bege Kano

Umar Abdul-Aziz Baba wanda akafi sani da (Fadar Bege) An haife shi a garin Garko karamar Hukumar Wudil a da, wanda a yanzu tazama Karamar Hukuma mai zaman kanta a Jihar Kano, a ranar Alhamis a shekarar alib 1974. Shi dai Umar abdul'aziz shahararren mawakine ne, na begen Annabi Muhammadu (s.a.w) a cikin harshen Hausa. Matashine maijini ajika, allah yajikanshi ameen.

Version 9.8 · Updated October 1, 2023

Similar Apps

Wakokin Shehi Mai Tajul Izzi

Wakokin Shehi Mai Tajul Izzi

0.0

WAKAR Yabo Ta Shehi Ahmad Mai Tajul Izzi - Majalisin Dan Marke...

Sirrin Fattahi Bayee Inyass

Sirrin Fattahi Bayee Inyass

0.0

The Islamic Singer and song Writer Abdullahi who knows popularityas ...

Sheik Abubakar Gero Arugungun

Sheik Abubakar Gero Arugungun

0.0

Sheikh Abubakar Giro Argungu was born in Suru local government area in...

Rabiu Usman Baba kano Majalisi

Rabiu Usman Baba kano Majalisi

0.0

A famour Kano-based Islamic singer Sherif Rabi’u Usman Baba, died at 52....

Bello Aliyu Yabo Sokoto Tafser

Bello Aliyu Yabo Sokoto Tafser

0.0

Muhammad Bello Aliyu Yabo popularly known as Bello Yabo. (born 1 January...

Naziru Sarkin Waka2023

Naziru Sarkin Waka2023

0.0

Brief Biography of Nazir M Ahmad Known As Sarkin Waka And Stunning...