Back to Top
Kalaman Soyayya - SMS 2024 Screenshot 0
Kalaman Soyayya - SMS 2024 Screenshot 1
Kalaman Soyayya - SMS 2024 Screenshot 2
Kalaman Soyayya - SMS 2024 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Kalaman Soyayya - SMS 2024

Ku Nishadan tu tare da Morar Garabasar Wasikun Kamalan Soyayya kala Daban-Daban Zuwa Ga Masoyan ku Maza da Mata🥰💞

"Kalaman Soyayya App"
Application Ne Mai Mahimmanci Gaske Ga Masoya Maza Da Mata Masu Son Faranta Zukatan Masoyansu Da Daddan Kalaman Soyayya, Masu Armashi Da Sa Nishadi A Zuciya❤️💞

Mun Tanadi Kalamai Fiye Da Guda Duba Daya (1000k)!
A Cikin Wannan App Din Namu Domin Ku Masoya🥰!

Zaku Iya Yin "Copy" Na Duk Kalamin Da Kuke So Domin Turawa Masoyanku. Haka Zalika Akwai Madanni Na Musamman Domin Tura Kalaman Zuwa Ga "Whatsapp" Ko Kuma Turawa Zuwa Duk Inda Kuke So A "Social Media"

Akwai Kalamai Masu Dadi Kamar Haka*

* Kalaman Burge Saurayi🥰

* Kalaman Bada Hakuri Ga Masoyi😢

* Kalaman Bada Hakuri Ga Mata😴

* Kalaman Yabon Budurwa😍

* Kalaman Barka Da Dare🌌

* Kalaman Barka Da Safiya🥣

* Kalaman Barka Da Rana🌅

* Wasiku Zuwa Ga Masoya💞🖊️✍️

* Zafaffan Kalamai Ga Budurwa💟

* Zafaffan Kalamai Ga Saurayi🧏

D.D.S.

Me kuke jira kawai kuyi "Installing" ku fara Nishadantar da junan ku A matsaiyin ku Na Masoya ko Ma'aurata ko Abokai D.D.S

A Cikin Wannan Application Namu.

Similar Apps

Evlenmek İstiyorum Sitesi

Evlenmek İstiyorum Sitesi

0.0

🌟 I Want to Get Married: It's Time to Find True Love! 🌈

LoveHub Live Video Chat & Meet

LoveHub Live Video Chat & Meet

0.0

Meet real users and make friendships using our live video chat app.

MeetMe-Live Video Call

MeetMe-Live Video Call

0.0

MeetMe-Live Video Call , Free Video Call, Live Call With Girl

Evlenelim

Evlenelim

0.0

Meet love near you - Match with profiles sharing the same interests

Pick Up Lines: FlirtyFlicks

Pick Up Lines: FlirtyFlicks

0.0

captivating pick up lines and flirty messages to impress your way into her heart

Date Mate: Chat with Singles

Date Mate: Chat with Singles

0.0

Matchmaking app

author
Lalle Wannan App din Yana dadin karantawa Kuma gashi Yana bada Damar ayi copy Kuma ayi Share Zuwa WhatsApp, gaskiya Ina Jin dadin amfani da wannan App din sosai🥰 dole ma in ba Ka 5 ⭐⭐⭐⭐⭐ Ina godiya 🙏
umar bigboy1