Back to Top
Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3 Screenshot 0
Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3 Screenshot 1
Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3 Screenshot 2
Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Uwa ta Gari, Illolin Shaye Shaye, Illolin cin bashi, In baka ji bari ba..., Fitinar Dukiya da sauran su.

Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Vagina Healthy Care

Vagina Healthy Care

0.0

Every year, millions of cases of vaginitis (vaginal inflammation) affect women of...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Salah Bukatir FULL Quran Offli

Salah Bukatir FULL Quran Offli

4.1

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 OFFLINE recitation by Sheikh...

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Ali Jaber Full Offline Quran M

Ali Jaber Full Offline Quran M

3.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Wannan application mai suna haka?

"Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3" ne aikin cikin wannan application.

An samu wasu manhajojin aikin wannan application?

Na iya samun wasu manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa a wannan application.
author
Masha, Allah
Aminu Husain
author
Masha Allah
Muhammadu Akilu
author
Kai allahamdulilla
Muhammed Adamu
author
Goood
ABDULMALIK SANUSI
author
It usually make it self stop just like that.
bilya said
author
Nice apP. Allah saka da alkhairi
Akibu Bello