Back to Top
Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 Screenshot 0
Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 Screenshot 1
Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 Screenshot 2
Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Karatun Boko da Gyara Halayya, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Ali Jaber Full Offline Quran M

Ali Jaber Full Offline Quran M

3.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

4.6

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline...

author
Rest in peace imam shiek ja'afar mahmud
NASIR MUSA MAHMOOD
author
It keeps his memory fresh in me i feel like his still alive
Muhammad Gazali
author
The app is very useful
Ibrahim garba Bindawa