Back to Top
Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar Screenshot 0
Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar Screenshot 1
Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar Screenshot 2
Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Musulmi Na Gari, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Wakokin Dan Kwairo Mp3

Wakokin Dan Kwairo Mp3

0.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo....

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Vagina Healthy Care

Vagina Healthy Care

0.0

Every year, millions of cases of vaginitis (vaginal inflammation) affect women of...

author
Authentic
Yusha'u Yusuf
author
Very good
Sadiq Bawa
author
Allah yakikan malam
Abdulrahaman Saidu