Back to Top
Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 0
Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 1
Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 2
Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail

Wannan Manhaja ta kawo muku Shirin Hancin Gauta na shekarar 2017 wanda Gidan Radio na Rahama Radio FM Kano Nigeria ke shiryawa tare da Dr. Abdulkadir Ismail. Muna da manhajojin wannan shiri mai albarka na shekarun 2014, 2015, 2016 da ma sauran su.

Ku Saurari shirin a saukake ba tare da kunna data ba. Da zarar kun sauko da shi kan wayoyin Salular ku zaku iya sauraron shirin a koda yaushe. Ku cigaba da bibiyar Shafin mu na ZaidHBB a nan Play Store don kasancewa tare da More wasu sababbin Manhajojin mu masu Fadakarwa, Wa'azantarwa, Nishadantarwa Harma da Ilmantarwa. Mun gode


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


About Rahma Radio

Rahma Radio was established as a privately owned Radio station on 97.3 MHz on the F.M band. It started its test transmission on Friday 12th August, 2011, after which all full commercial transmission commenced. The station broadcasts wide rang of programmes to satisfy our listener’s.
Our main focus is the promotion of business, commerce and social reorientation of society through effective and meaningful programmes. These programmes include but not limited to health, education, farming, capacity building and human development, with emphasis on women, youth and the physically challenges.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Ali Jaber Full Offline Quran M

Ali Jaber Full Offline Quran M

3.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

4.6

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline...

author
Gaskiya na ji dadin wannan App din Allah ya biya ku nagodi kwaran da gaske .
Auwalu Muhammad